Sheikh Mainasara Liman

Sheikh Mainasara Liman

Share

Photos from Sheikh Mainasara Liman's post 14/03/2026

Kwamitin Shirya Tafsir na Al Qur'ani mai girma wanda
Sayyadi Ahmad Tijjani sheikh Mainasara liman yake
Gabatarwa na sanar daku Rufe tafsirin Bana, Za'a Rufe karatun kamar haka:
Rana: Yau Assabar 14 - 03 - 2025 wanda yayi dai dai da
25 - 09 -1447.
Wuri: A Tudun Jukum Tsallaken dogo.
Lokaci: 9:00pm na dare
Allah ya Bada ikon halarta Ameen.

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Zaria