ADC RADIO Hasken Alummah

ADC RADIO Hasken Alummah

Share

18/07/2026

Dattawan Kanywood (Kanywood Elders) Sun ce wai sunga hujjar yin APC.

17/07/2026

Mai Girma Rt. Hon. Isah Isa Ashiru Kudan yayin da yake bayani akan irin yaudaran da gwamnatin APC ke yiwa al'ummar jihar Kaduna 😭

17/07/2026

Hajiya Hafsat Baba ta zama shugabar ADC ta shiyyar Arewa maso Yamma

Hajiya Hafsat Baba, tsohuwar Kwamishiniyar Harkokin Jin-ƙai (Human Services) a gwamnatin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ta zama sabuwar shugabar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta shiyyar Arewa maso Yamma.

15/07/2026

Lokacin da Mutanen Rijau ta Jihar Niger Sukaji zuwan Bandits Cikin Garin.

Photos from ADC RADIO Hasken Alummah 's post 14/07/2026

Atiku ya buƙaci mambobin ADC da ’yan Najeriya su kwantar da hankalinsu

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya buƙaci mambobin jam’iyyar da miliyoyin ’yan Najeriya masu fatan ganin sauyi na gaskiya a dimokuraɗiyya da su kwantar da hankalinsu, su kasance masu jajircewa da mayar da hankali.

Atiku ya jaddada cewa, sabanin rahotannin da ya ce ana yaɗawa domin ɓatar da jama’a, Kotun Ɗaukaka Ƙara ba ta soke zaɓen fidda gwani (primary elections) da ADC ta gudanar domin fitar da ’yan takararta na babban zaɓen shekarar 2027 ba.

14/07/2026

HUKUNCIN ADC BAI SHAFI YAN TAKARAN BA.
Cewar Lauyan Jamiyyar ADC Barr Abubakar Garba.

12/07/2026

Kaduna babu gwamnati 😭

12/07/2026

Wani Gari kenan Mai suna Sayaya a karamar Hukumar Matazu ta Jihar Katsina Ya zama fayau Babu kowa Saboda yawan hare haren Yan bindiga.
Allah ya Kawo mana Iyakan wannan Musiba.

11/07/2026

Fitaccen Dan Jarida Shehu Yusuf Kura ya bayyana Wani Asiri a Gwamnatin APC ta Uba Sani na cewa wasu daga cikin Jami'an Gwamnatin Jihar Kaduna ta Uba Sani suna Lekawa Gidan Sarkin Bai Isa Muhammad Ashiru Cikin Dare.

Credit.. DITV/Alheri Radio
BBC Hausa Musa Aminu Aminu Danzaria ADC RADIO Hasken Alummah Kaduna North Social Media Team. Isa Ashiru Kudan

Want your organization to be the top-listed Government Service in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kaduna
Zaria