AREWA BLOG
AREWA IS BLEEDING ๐ | Tashin Hankali a Kano (Dorayi)
Arewa is bleeding.
Our land is crying.
A mother and her six innocent children were brutally slaughtered in Dorayi, Kano.
Wallahi, this is beyond imagination. This is not just news this is a deep wound in our collective conscience.
Ina ne hankalinmu? Ina imaninmu?
What is really happening to us as a people?
Gaskiya ne, komai yana da kaddara, amma gaskiya akwai matsala. Masifa tana yawaita ne idan mutane s**a manta da Allah, s**a manta da tausayi, s**a manta da tsoron yin zalunci.
Kullum cikin matsala muke saboda mu kanmu bamu gyara halayenmu ba.
How do you sleep knowing you took innocent lives?
How do you live with such a wicked and heartless soul?
Ya Allah, Ka gafarta musu, Ka karษi shahadarsu, Ka saka su cikin Aljannatul Firdausi. ๐คฒ
My heart truly goes out to the husband , Allah Ya ba shi hakuri, Ya mayar masa da zuciya mai ฦarfi.
We call on the Kano State Government and relevant authorities to take this matter seriously. Justice must not sleep.
Duk da cewa wani hisabi dama sai a lahira, amma duniya ma tana bukatar adalci.
Please, let us not joke with our daily Azkar, addua kafin fita gida, da kuma neman tsari daga sharrin mutane.
Mugaye da marasa tausayi suna cikinmu, sometimes closer than we think.
Let this be a wake-up call to all of us.
May Allah protect our homes, our families, and our land.
Arewa deserves peace.
Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. ๐๐ค๐
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kaduna South
800283
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 18:00 |
| Wednesday | 09:00 - 18:00 |
| Thursday | 09:00 - 18:00 |
| Friday | 09:00 - 18:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |