King Rashid

King Rashid

Share

13/06/2025

Kar Ka Raina Wanda Bai Da Komai Yau, Domin ALLAH Na Iya Sauya Masa Tarihin Gobe.

12/06/2025

A Lokacin Da Ka Ke Kokarin Neman Nasara A Rayuwa Ana Kallonka, Idan Baka Yi Nasara Ba Za'ayi Tallata Gazawar ka, Idan Kuma Kayi Nasara Wowa Zai Zama Naka, Amma Duk Da Haka Ba Zamu Iya Yin Nasara Ba, Sai Da taimkon Allah Domin Haka Mu Nemi Taimakon Allah.

07/05/2025

Verse 1:

♫ A A Rashid Suna.

♫ Zan Fadi Abinda Ke Raina.

♫ Nasan Da Kuna Jina.

♫ Ni Mai Waka Ne.

♫ Mai Rubutu Har Zane.

♫ Ba Wanda Ya Sanni.

♫ Na Nema 'Dan ALLAH A Taimake Ni.

♫ Ko Nima Zanyi Trending.

♫ Amma Gashi Kun Barni A Pending.

♫ Dik Mai Rai Na Bukatar Changing.

♫ Kafin Rayuwa Tayi Ending.

♫ Alheri Ta Ko Ina Ayi Sending.

♫ ALLAH Shi Ne Mai Bayarwa.

♫ Idan Ya Nufa Za'ayi Tarawa.

♫ Bukatun Mu Gare Shi Muyi Ko Kawa.

22/09/2024

1. Zagin Yaro Kullum Na Sanya Shi Ya Lalace.

2. Tsangwama Ga Yaro Na Jawo Masa Rashin Walwala.

3. Kushe Yaro Kullum Na Sanya Shi Ya Raina Kansa.

4. Kunyata Yaro Na Sanya Shi Ya Dinga Dari-Dari Da Kansa.

5. Koyawa Yaro Juriya Sanya Shi Ya Zama Mai
Hakuri.

6. Idan Ana Yaba Yaro Yakan Tashi Da Kishin Zuci.

7. Idan Ana kyautatawa Yaro Yakan Sanya Shi Ya Mama Mai Gaskiya.

8. Tarbiyya Ga Yaro Takan Sanya Shi Ya Zama Amintacce.

9. Idan Aka Amince Da Yaro Yakan
Sanya Shi Yaji Dadi.

10. Sakin Fuska Ga Yaro Shike Jawo
Shi Cikin Jama'a. Saboda Haka lyaye Mu
Kiyaye.

Allah Ya Shiryar Mana Da Zuri'armu Ameen.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zamfara?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kaura-Namoda
Zamfara