Daily Hadith
17/06/2026
KARE HARSHE
Al-Hafiz Ibn Hibban (Allah Ya yi masa rahama) ya ce:
"Duk wanda ya yi shiru, ba zai yi nadama ba; kamar yadda wanda yake yawan magana ba zai tsira daga kuskure ba."
📖 Rawḍatul-‘Uqalā’ wa Nuzhatul-Fuḍalā’ (shafi na 216).
Ma'ana: Mutumin da yake kiyaye harshensa kuma yake kauce wa magana marar amfani, yawanci ba ya fadawa cikin nadama. Amma wanda yake yawan magana, dole ne ya yi kuskure ko ya faɗi abin da zai cutar da shi ko wasu.
Allah Ya sa mu kasance cikin masu kiyaye harsunansu, masu faɗar gaskiya da alheri. Amin. 🤲
06/06/2026
Leadership and responsibility are trusts, not privileges.
The Messenger of Allah ﷺ warned against taking positions for which one is not qualified. True success lies in honesty, competence, and sincerity in serving others.
May Allah grant us the wisdom to know our capabilities, the humility to seek knowledge, and the integrity to fulfill every trust placed in our hands.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
900001
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |