MADIK ADAM
ADVICE TO BE WITH A HUSBAND :
:
𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐀𝐀❓
:
Wlh sister, we live together and my husband is a lecturer, and we have witnessed it since before we got married and after we got married, now we have children. Wlh sister, some children pressed him, the three of them, since I didn't see his fault until now I see his fault, I was talking and he said, I wish I could calm my mind and they are not in front of him.
:
𝐌𝐒𝐀𝐀❗️
:
The best advice I can give you is to turn yourself into a politician, block your ears from what you will hear about him, and turn your eyes away from his interactions with other women, but if you set aside the time when you are having fun, give him heart-felt advice, including giving him proofs about God's punishment or notice that he will not want to be treated like this, and tell him not to spoil his image because he does not know what position he will get in the future. no. and other persuasive statements that; oh dear! Because you are the only one living in this house, you are the owner of all the resources of my body, you have already served me personally that I cannot live without you, what if you leave me and turn to others and I will die? He was very much in love with you, and you burst into him with a cry of love, even a small part of your tears and whispering in a soft-tune voice-bedroom voicing. Take some time in this situation, and then put your tongue in his ear slowly and control it with a stick and remove all the earlobes! If you want to be able to pull the same thing with sports, you should go beyond the punishment of all the parties that provoke him. and others, which is not possible unless you understand who you are? In the field of behavior, good-good average-bad, the natural process of cleaning the body, food and environment. How to design a knot that will accept your shape and structure
What is the biggest challenge that your body faces to your husband in your married life so that you can deal with the right things, such
SHAWARA ZAMA DA MIJI :
:
𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
:
Wlh sister muna zaman lpy da mijina Lecturer ne, Kuma wlh anyi shedarsa tun kafin muyi aure har bayan munyi aure, Yanzu muna da yara. Wlh sister wasu yara sun matsa mashi Su uku, Tun ban ganin laifinshi yanzu har ina ganin laifinshi, Innayi magana sai yace Wai wlh in kwantar da hankalina shi basu gaban shi, Da basu kiranshi in yana gida, Amma yanzu har in yana gida suna kiranshi.
:
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
:
Babbar shawarar da zan baki, ki maida kanki yar siyasar dole, da toshe kunnuwanki daga ababen da zaki jiyo game da shi, sannan ki kauda idonki daga mu'amalarshi da wasu mata, amma idan kun kebe alokacin da kuke cikin nishadi kiyi masa nasiha mai ratsa zucia hadi da kafa mashi hujjoji akan azabar Allah ko kuma lurar da shi ba zai so ayiwa yarshi haka ba, da kuma ce mashi kada ya bata image ɗin shi domin bai san mukamin da zai samu nan gaba ba. da sauran maganganun lallashi da cewa; haba masoyina! Don kai kadai nake zaune gidan nan, kaine kake mallakar dukkanin albarkatun jikina, ka riga ka sabar mini da kanka wanda bani iya rayuwa da waninka shin idan ka barni ka juya ga wasu ni kuma inje gawa? Ya zanyi da tsananin kaunarka, sai ki fashe mashi da kukan kissa har da ɗan guntun hawayenki da sheshshekar cikin rada cikin soft-tune voice-bedroom voicing. ki ɗan ja lokaci cikin wannan yanayin, tukun daga baya ki zura halshenki a kunnen shi a sannu da sarrafawa hadi da sanda da tande dukkan kursali da lokon kunnen! Idan ke gwanar iya jan hakalice da wasanni sai ki zarce da hukuntar da dukkanin gabar da ke tsokano shi. da sauran su, wanda hakan ba zai yiwu ba sai kin fahimci waye ke din? A fagen hali, kyau-kyakkyawa matsakaicia-mumuna, tsarin dabi'a ta tsarbatar jiki, abinci da muhalli. Ta yanda tsaki tsara kulliyar da zata karbe sifarki da tsarinki
Meye babban kalubalen da jikinki yake fuskanta ga mijinki cikin rayuwar auratayyar ku domin ki magance da ababen da s**a dace, kamar: Rashin gamsar da mijinki sakamakon baki da test-dandano n
jjj
26/08/2025
Bani da burin daya wuce kafin Allah ya ɗauki raina in ga al'ummar Musulmin Najeriya gaba ɗayanmu Ɗariƙa, Izala, Shi'a, Salaf, dukkan mu, ya zamana mun haɗan kan mu wuri guda ace akwai wata majalisa mai ƙarfin da zata iya yin magana da dukkan waɗannan bangarorin da murya ɗaya kuma a saurare ta, sannan dukkan mabiya muyi biyayya ga umarnin.
Batun saɓani da rabuwar kai kowa ya riƙe fahimtarsa ya tsaya a kanta amma ya zama na muna da wani jagora mai ƙarfin faɗa aji wanda kowa zai amince da jagororin sa, kuma idan majalisar ta zauna ta yanke hukunci kowa yabi, kamar yadda ƴan uwanmu Kiristoci suke yi, kunga suna da rabe tabe da saɓanin fahimta kamar yadda muke da shi.
Amma suna yin magana da murya ɗaya akwai inda suke haɗuwa su yanke hukunci kuma mabiyansu kowa yabi, abinda ya faru a zaɓen 2023 daya gabata kaɗai ya ishemu ishara a kan cewa mu haɗa kanmu, ku duba kuga jam'iyyar LP da ɗan takarar ta ba kowa ya san su a ƙasar nan ba basu yi wani fice ba, amma kunga yadda haɗin kan Kiristoci ya basu damar samun ƙuri'u har fiye da miliyan 6.
Da ace muma musulmi muna da irin wannan haɗin kan, koda ƴan takara 3 ko nawa ne sun fito daga arewa muna da ƙarfin da zamu kira su mu duba mu zaɓi ɗaya mu tilastawa sauran janyewa kuma dole su janye tunda sun san al'umma zasu yiwa zaɓi mu biyayya, da wallahi ina tabbatar muku sai abunda muka ce a ƙasar nan.
In ji Sheikh Prof Maqari kamar yadda ya bayyana jim kaɗan bayan tawagar haɗin kai ta ziyarci Hedikwatar kungiyar Izala a Abuja.
Menene ra'ayoyin ku shin kuna ganin abinda ya faɗa hakane kuma kuna goyon bayansa?
ANNABI KADAI AKE BI DUK WANDA KABI BASHIBA KABATA ALLAH KADAI AKE BAUTAWA DUK WANDA KA BAUTAWA BASHIBA WUTA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Wuse