RUWA BIYU RADIO

RUWA BIYU RADIO

Share

Photos from RUWA BIYU RADIO's post 14/01/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Zanga-zanga Na Cigaba Da Daukar Zafi a Kasar Amurka, Tana ƙara bazuwa a Sassan kasar ta Amurika.

Dandazon Amurikawa na cigaba da mamaye titikun jahohin Amurika, yayinda suke gudanar da zazzafar zanga-zanga na ƙin amincewa da jagorancin shugaba Donal Trump.

Al'ummar kasar ɗaunke da alluna da sanya shiga daban daban tare da kona ababe masu tashin huta akan titunan, inda suke ahir da jagoranci irin na Trump da haifar da ta'addanci da kawo tashin hankali a sassan duniya.

Shugaba Trump na fuskantar zazzafar zanga-zanga wacce ba'ataɓa gani ba a tarihin kafuwar kasar Amurika, wacce take cigaba da mamaye kasar, gwamnatin Amurika na fuskantar ta'azzarin ruruwar hutar zanga-zanga, wacce iyanzu mahukunta da gwamnati sun kasa shawo kan masu zanga-zanga dake gudana a fadin kasar Amirka

Me Zaku Ce.......?

The Following

08/01/2026

Amurika ta kwace jirgin dokon mai na Rasha, ya kuke gani zata mayar🤔

Want your business to be the top-listed Media Company in Wuse II?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Galma
Wuse II
00176