Yakubu Muhammad

Yakubu Muhammad

Share

‘Yan Bindiga A Najeriya Sun Fara Kashe Mutanen Da S**a Yi Garkuwa Dasu Bayan Karbar Kudin Fansa 11/04/2023

‘Yan Bindiga A Najeriya Sun Fara Kashe Mutanen Da S**a Yi Garkuwa Dasu Bayan Karbar Kudin Fansa Bisa ga yadda matsalolin rashin tsaro ke ci gaba da zama abin damuwa tsakanin ‘yan Najeriya, wani abu da ke kara daga hankalin jama'a shi ne yadda ‘yan bindiga ke kashe wadanda s**a yi garkuwa da su bayan kuma sun karbi kudin fansa.

Want your business to be the top-listed Business in Wudil?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Makera
Wudil
DARAJAH