Tashar Kafce Tv

Tashar Kafce Tv

Share

18/12/2025

.......... KASAR HAUSA ADA........

Hausa ba yare bane ka bila ne dudai an sami bambamcen raayi dayawa
bayani akan yadda hausa s**a zo ko kafuwar su wasu naganin daga
wajen ruwan maliya s**a zo

wasu kuma naganin hausawa a salinsu sune yan HABASHA NE
da dai raayoyi wasu kuma nagani cewa asalin hausawa
BAYAJIDDA NE duda dai yadda alamu s**a nuna cewa shi BAYAJIDDA
ai shi balarabane kuma tun kafin zuwan sa hausawa ke sanan ake kuma
magana da yaren hausa .

Wasu kuma naganin asalin hausawa Maguzawa ne .
komai maiye dai Allah shine masani dangane da hakan .

KASAR HAUSA A DA
Tunda a kasar hausawa ko ince a kabilar hausa hausawa suna da tsari na
rayuwa kuma sanan suna da saanaoinsu hadi da addinin su duda dai ana
ganin kafin zuwan musulunci sun kasance masu bautar
....RANA ....SANUWA .....FADUWAR RANA .....TSUMBURBURA

Da dai sauran abubuwan da s**a yi imani dashi cewa shine zai basu karaya
dakuma abincin da zau ci

Tunda hausawa suna da kunya tarbiyya hadi da sanin yak**ata a rayuwar su
ta yau da kullin kuma suna da san nasu basa bari wani ya shigo tsakanin su
ko da wasa.

Sanan kuma suna da sinaai wanda suke don samun abunci da dai sauran kayan
masurufi na rayuwa . k**a kiwo, noma ,saka ,kira , jimma , rini, dadai sauran su

Da akasar hausa budurwa ko a cikin gida baza ka ganta babu hijab ba
don gani take rashin hijab dinan k**a zama tsirara ne

haka yakara tasiri yasa ko aure akayi sai ango yayi wata 3 zuwa 4 ba sadu da
matar sa ba sabanin wanann zamanai

hakan yasamu sak**akon bahause da bai yarda da aladun wani ba sai nashi
hakan yasa darajar sa dakuma kimarsa ta dade kafin tayi kasa .

Da bahaushe baya taba zaman banza daga rani har zuwa damuna
sak**akon noma da yake yi da kiwo .Hadi da farauta

Sanan a da bahaushe bai san wani kyashi ba ko hassada ga kuma yawan
taimako ada babu yunwa saboda kowa ya dau kowa nashi kuma baa rowa
in zaa ci abinci waje ake fitowa dashi ko Allah zai kawo wani
See more...

17/12/2025

Albashinsa a shekara miliyan 48,000,000

48,000,000 divided by 12 = 4,000,000 monthly

Wanda yake karɓar albashin 4,000,000 a wata shine zai biya kuɗin karatun yara har naira biliyan 8?

Naira billion 8 🤔

Nifa ganin nikeyi k**ar wasu dagacikin mutane basusan menene biliyan ba

Har wani ke cewa albashinsa ne

Ance shekarunsa 25 yana aikin gwamnati

48,000,000 X 25 = 1,200,000,000///

Ina yasamo sauran 6.8 billion???

Daga Alhassan Mai Lafia

17/12/2025

Wane gwanin ka

Tashar Kafce Tv

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kano Kumotso Local Government
Kano