Codex Cybersquad

Codex Cybersquad

Share

10/02/2026

System.out.println("Codex CyberSquad 👊")

Only programmer's can relate 🙂

22/01/2026

DATA IS GOLD: DON'T LOSE IT! 💾
CODEX CYBER-TIPS

Did you know 1 in 10 computers are infected with viruses every month?

Without a backup, your files could be gone forever.

The Codex CyberSquad recommends the 3-2-1 rule: 3 copies of your data, 2 different media types, and 1 copy off-site. 🛡️

19/01/2026

Mene ne Machine Learning (ML)?

Yawancin mutane suna jin Artificial Intelligence (AI), amma ba kowa ya fahimci Machine Learning (ML) ba.

Machine Learning wani ɓangare ne na AI.
Shi ne tsarin da muke koyar da computer ta koya da kanta daga bayanai (data) ba tare da an rubuta mata doka ɗaya bayan ɗaya ba.

A takaice:

Muna ba computer data, ita kuma tana gano patterns da kanta.

🔹 Misalan Machine Learning:

Facebook yana nuna maka posts da kake so

YouTube yana bada shawarar videos

Banki yana gane zamba (fraud)

Email yana ware spam

A da:

Programmer sai ya faɗa wa computer duk abin da za ta yi.

Yau:

Computer tana koyo daga abubuwan da s**a faru a baya.

📌 AI = Hankalin na’ura
📌 ML = Yadda AI ke koyo daga data

Wannan shine dalilin da yasa data ta zama zinari a zamanin nan.

19/01/2026

🚨 CYBER-ALERT: Holiday Shopping Scams!
Be wary of fake delivery notifications and 'too good to be true' deals this week.
We're seeing a surge in sophisticated phishing emails designed to steal your credentials.
Always double-check sender details and website URLs. If it looks suspicious, delete it!

"

Telephone