The Way Of Islam
16/09/2025
KISSA MAI BAN TSORO
_________________________________
Akwai wanda gobe kiyama zai tafi zuwa jahannama amma ba zai samu abokan cin mushensa ba a rayuwar duniya.
Zai tambaya ina su wane da wane abokaina, tare da su fa muke iskancinmu?! Sai ace da shi; ai sun tuba a bayan mutuwarka.
く To tun yanzu ka nesanci abokan banza tun baka mutu ba, su kuma su tuba bayan mutuwarka
Allah SWT Ya Karbi ibadun mu Yasa mu cikin bayin sa Masu mai biyayya Amin🤲
"Al-Hafiz Pro. Masoor isah yelwa Rahimahullah"
©️Islam Is My Religiou
Want your school to be the top-listed School/college in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Bauchi