Absadeeq General Enterprises

Absadeeq General Enterprises

Share

08/08/2024

Abubakar Aminu Muhammad

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 26/07/2023

Mutane dayawa na amfani da ChatGPT!
Sai dai 99% din masu amfani da shi basu fahimci yadda zasuyi amfani da shi a rayuwar yau da kullum ba.

Ga abubuwa 9 da zasu taimake ku a rayuwar yau da kullum tare da AI.
👇


FOLLOW ME FOR MORE

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 24/07/2023

Bambanci tsakanin Google da ChatGPT

Google: zakai searching din abu ya nemo maka bayanai daga internet

ChatGPT: zakai tambaya ya baka amsa daga koyarwa da akai masa na data da input

Google: amsar Google ya dogara ga alakar abun da kai searching da result din da zai baka ko kuma popularity na result din

ChatGPT: result dinshi ya ta'allaka ne ga training din da akai masa

Google: na da dunbun websites, hotuna da videos

ChatGPT: yana da iyakar ilimin da aka kayyade masa a training

Google: yana bada sabbin bayanai misali abunda yake faruwa yanzu ko ya faru yau

ChatGPT: yana bada bayanai sababbi amma iya wanda akai mai training, saboda haka ba lallai bane ya bada abunda ya faru kwanan nan ba.

Tambihi: idan mun lura shi ChatGPT baya iya bada bayanai sababbi kamar Google tunda yawanci a free version dinsa 3.5 iliminsa gabadaya iya 2021 ya tsaya bai san me ya faru ba in dai ka wuce 2021.
Amma masu amfani da ChatGPT plus (ChatGPT 4) su zasu iya samun bayanai sababbi saboda an sahalewa plus din access da Internet.


Highlight
Everyone

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 22/07/2023

Shin kuna amfani da ChatGPT?

Ga wasu kalmomi mafi sauki wajen samun bayanai daga ChatGPT.

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano