MR NA

MR NA

Share

16/05/2026

S.A.W
Allah ya ƙara wa annabi daraja🤲🤲🤲🤲

Photos from MR NA's post 09/05/2026

Ya Allah Ya hayyu ya ƙayyum 🤲
Ka bamu nasara tare da ciniki mai albarka 👋

Photos from MR NA's post 03/05/2026

Alhamdulillahi Masha Allah ✨ muna saida takin zamani wato fertilizer, muna da ko wanne kalan taki wanda ya dace masu karfin jari harkar Noma, da kuma masu ƙarancin ƙarfi.
Zamu kawo maka aduk inda kake.
📍 Suleja maroco road,
Tel 📞08140321530.
🚛 Is available.

29/04/2026

Yau take laraba, wacce akewa laƙabi da ta bawa ranar Sa'a. Allah Ubangiji ka haɗa mu da babban rabo🤲🤲🤲

04/04/2026

Allah ka bamu Sa'a, gamu ga reka Allah ✨ ka taimake mu da taimakon ka🙏🙏🙏

03/04/2026

To jama'a,
Kayan gona 🌾🌽 yana ta arha amma kuma takin zamani wato fertilizer yana ta ƙara kudi, ya Allah ✨ ka sauƙaƙa mana . Ka kawo mana karshen wannan tsadar rayuwa akasar mu dama duniya baki daya🙏🙏🙏

Photos from MR NA's post 29/03/2026

To jama'a, lokaci fa yayi. Manoma🌽🌾 ahanzarta kowa yazo yasiya. Duk da yanayin da aka shiga na tsadar taki, hakan bazai ci karfin qwiwar mu ba ta yadda za mu kasa komawa gonakin mu,
Wai Malan bahaushe ya ke cewa motsi yafi laɓewa🌾 ahanzarta kowa ya zo ya karɓi nashi. Muna arha muna hana bashi ,😎😎 I'm proud with farming 🌽🌾🌽🌾

26/03/2026
26/03/2026

Alhamdulillahi Masha Allah ✨

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Suleja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Niger
Suleja
900108