Compo tv
14/06/2026
DA DUMI-DUMI: Zamu fara tafiya da manyan 'yan social media zuwa filin Yaƙi da ta’addanci domin su sheda irin ƙoƙarin da sojojin ke yi wurin Yaƙi da 'yan bindiga –Ministan Tsaro Christopher Musa
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa gwamnati na shirin zaɓar wasu masu amfani da kafafen sada zumunta tare da haɗa su da sojoji domin su kai ziyara zuwa yankunan da ake fama da matsalolin tsaro a Arewa maso Gabas, Arewa maso Yamma da kuma Arewa ta Tsakiya.
Janar Musa ya ce manufar wannan shiri ita ce bai wa masu amfani da social media damar ganin irin ƙalubale, wahalhalu da sadaukarwar da jami’an tsaro ke fuskanta a fagen daga.
A cewarsa, idan sun ga halin da ake ciki da idanunsu, za su fi fahimtar ainihin matsalolin tsaro da kuma ƙoƙarin da dakarun Najeriya ke yi wajen dawo da zaman lafiya.
14/06/2026
🔴Da ɗumi-ɗumi: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce a gobe Lahadi Amurka za ta sanya hannu kan yarjejeniya da Iran domin kawo ƙarshen yaƙi da ke tsakanin su, kuma dazarar sanya hannun mashigar ruwa ta Hormuz za ta kasance buɗe ga dukka jirage.
14/06/2026
Wasu manyan jami'an Isra'ila sun bayyana rashin jin daɗinsu kan yarjejeniyar da ake cewa tana kunno kai tsakanin Amurka da Iran, inda s**a yi zargin cewa yarjejeniyar ba ta magance manyan barazanar da ke tattare da shirye-shiryen nukiliya da makamai masu linzami na Iran ba.
A cewar kafar yaɗa labarai ta Ynet ta Isra'ila, wasu jami'ai sun ce yarjejeniyar na cutar da muradun Isra'ila, tare da zargin cewa ba a saurari ra'ayinsu ba.
Wani jami'i ma ya bayyana cewa shugaban Amurka, Donald Trump, ya ci amanar Isra'ila.
Shin menene ra'ayinku game da wannan?
📷/: Israeli Prime Minister Benjamin Bibi Netanyahu X U.S President Donald J. Trump
TIRKASHI: Kurci dangin hauka yaro yace akwashe gotta saboda kudisa dana fada
12/06/2026
Majalisar Koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta bayyana damuwa da karuwar satar mutane, kashe-kashe da kuma hare-hare akan al'umomi a fadin kasar.
TIRƘASHI:Antona asirin wada yayi tattaki zuwa zamfara yayi video cewa karya ne babu wata matsalar tsaro a Jihar Zamfara. Ni na zo Jihar Zamfara na ganta lafiya lau; gani a cikin dajin Tsafe kuma ko kallon banza ba wanda ya mun. Wallahi akwai tsaro a Arewa da Najeriya, In ji wannan
12/06/2026
HOTUNA:Yanda a dawo da gawar marigayi Sarkin Ngazargamu, Alhaji Ahmad Tijjani Ibn Saleh Geidam, zuwa Damaturu domin yi masa jana’iza bayan sallar Juma’a.
Gwamna Mai Mala Buni, Ministan Harkokin ’Yan Sanda Ibrahim Gaidam da sauran manyan baƙi sun karɓi ta’aziyya tare da yi wa marigayin addu’a.
Potiskum Media News
TIRƘASHI: Ƙarya ne babu wata matsalar tsaro a Jihar Zamfara. Ni na zo Jihar Zamfara na ganta lafiya lau; gani a cikin dajin Tsafe kuma ko kallon banza ba wanda ya mun. Wallahi akwai tsaro a Arewa da Najeriya, In ji wannan.
09/06/2026
Shugaba Tinubu ya amince a cire Naira bilyan 10 don shirin ko-ta-kwana kan cutar Ebola a Nijeriya
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa Kwamitin na musamman kan Shirin Kariya daga Cutar Ebola da sauran barazanar lafiya tare da ware Naira biliyan 10 domin shirye-shiryen gaggawa, bayan bullar cutar a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo da Uganda.
Kwamitin, karkashin jagorancin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, zai hada kai da hukumomi da gwamnatocin jihohi wajen karfafa bincike, sa ido kan fasinjoji a filayen jiragen sama, bude cibiyoyin killace masu dauke da cuta a Abuja da Legas, da kuma daukar matakan hana shigowar Ebola Nijeriya ta hanyoyin jiragen sama da kan iyakoki.
09/06/2026
Kasashen biyu sun dauki wannan mataki bayan da shugaban Amurka Donald Trump, ya bukaci su gaggauta kawo karshen kai wa juna hare-hare, don kauce wa rincabewar rikici a yankin Gabas ta Tsakiya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sokoto