Birnin SHEHU Reporters
05/01/2026
Wata matashiya ‘Yar Najeriya mai suna Zulaihat daga garin Azare, jihar Bauchi, ta rubuta Alkur’ani Mai Girma, abin da ke nuna hazaka da jajircewarta wajen karatun Littafin Allah.
Allah ya kara mana son Manzon Allah.
04/01/2026
SUBHANALLAHI: ’Yan bindiga sun yi wa mutane 42 kisan gilla a Kasuwar Daji da ke Jihar Neja.
11/11/2025
Wannan shine Gen AY Yerima Sojan da ya ja da ministan Abuja.
A yau ne dai Rikici ya ɓarke a Gaduwa District dake Abuja ranar Litinin, lokacin da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya dira a Filin ƙasa mai lamba 1946, bayan samun rahoto cewa sojoji sun mamaye filin da ake zargin na hannun tsohon Hafsan Sojan Ruwa, Vice Admiral Awwal Zubairu Gambo (rtd).
11/11/2025
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!
Death has occurred of Hajiya Sutura Shehu Shagari, the last surviving widow of the late Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, former President of the Federal Republic of Nigeria.
Hajiya Sutura passed away at Saraki Hospital, Sokoto, after a prolonged illness.
May Almighty Allah forgive her shortcomings and grant her Aljannatul Firdaus. Ameen.
Time for the Janaza will be communicated in due course.
11/11/2025
ABIN A YABA : SARKIN MUSULMI YA KIRA TARON TATTAUNAWA KAN MATSALAR TSARO A JIHAR KEBBI
Yau mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh Muhammad Sa'ad Abbakar III, CFR, mni, ya Gabatar da wani Jawabi dake ratsa zuciya tareda kashe jikin masu saurare kan matsalolin da yankinmu na Arewacin Najeriya ke ciki a fanni Daban daban musamman bangaren rashin wadataccen tsaro.
Sultan Sa'ad shine da kansa ya shirya wannan Babban taron wanda ya kunshi makaraban gwamnatocin Jihohi, yan siyasa da Sarakunan yankin Arewacin Najeriya.
Manufar shirya taron shine domin hada kai da kokarin lalubo hanyar magance matsalolin rashin tsaro dake faruwa a yankin Arewacin kasar.
Usama B Lawal Rabah ✍️✍️✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Sokoto