Gishwa'daboa YOUTH Progresive Movement
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ya ku ‘yan uwa Musulmi, al’ummar Annabi Muhammad ﷺ,
muna neman taimakonku ne kai tsaye saboda Allah.
A Unguwar Gishuwa Dabuwa, Anguwar Arara a Potiskum, muna da masallaci tsoho wanda ya lalace sosai kuma ba ya ɗaukar yawan jama’a. Saboda haka an yanke shawarar rushe masallacin domin gina sabon masallaci mai faɗi kuma mai amfani ga al’umma.
Masallaci shi ne:
wurin sallar mu
wurin tarbiyyar ‘ya’yanmu
wurin karatun Al-Qur’ani
wurin haɗuwar al’umma
Wannan aiki ba na mutum ɗaya ba ne,
aiki ne na kowa da kowa.
An kafa kwamiti domin tafiyar da aikin cikin gaskiya da amana, wato:
Gishuwa Dabuwa Youth Progressive Movement
Ba za a cimma wannan aiki ba sai da gudunmawar ku.
Ko kaɗan ne, Allah yana karɓa.
Duk taimako sadaqatu jariya ne, ladansa yana gudana har bayan rasuwa.
Annabi ﷺ ya ce:
“Duk wanda ya gina masallaci saboda Allah, Allah zai gina masa gida a Aljanna.”
Domin ƙarin bayani ko bayar da gudunmawa, a tuntuɓi:
08068595018. (Youths progressive movement
0806 297 1573 – Hussaini Dahiru
Muna roƙonku da sunan Allah:
ku taimaka gwargwadon ikonku,
ku tallafa don neman yardar Allah,
ku kasance cikin masu gina masallacin nan.
Allah Ya karɓi gudunmawarku,
Ya saka muku da alheri mai yawa,
Ya sa wannan masallaci ya zama hujja a gare ku ranar Lahira.
Wassalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh
17/11/2025
Gishuwa Dabuwa Youth Progressive Movement (G.Y.P.M) is a community‑based, non-governmental, non-profit youth organization dedicated to fostering unity, peace, social development, and positive behavioral transformation. The association welcomes all individuals aged eighteen (18) and above, regardless of ethnicity, religion, political orientation, or educational background.
The organization emphasizes inclusivity and service, requiring only commitment, motivation, and a genuine desire to contribute to community advancement.
🌟 GISHUWA DABUWA YOUTH PROGRESSIVE MOVEMENT 🌟
Matasa, ku haɗu da mu domin gina al'umma mai zaman lafiya da cigaba! 💪
📌 Muna kawo:
- Unity & Peace ✌️
- Education & Skills 📚
- Youth Empowerment 💡
📢 Join us! Your future is precious – Work smart to achieve it!
📧 [email protected]
🌐 www.gyouthprogressivemovement.com
Gmail Gmail is email that’s intuitive, efficient, and useful. 15 GB of storage, less spam, and mobile access.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Potiskum