Muslims Staff Welfare Organization Camtech Chapter Potiskum.
𝐉𝐈𝐁𝐖𝐈𝐒 𝐏𝐎𝐓𝐈𝐒𝐊𝐔𝐌 𝐘𝐎𝐁𝐄 𝐒𝐓𝐀𝐓𝐄....🕌.............................................................
Mospue 🕌🕌.....
Sheikh Abdullah Bala LaU 🕌🕌 Nahuta...
Khudubar Sallah juma a...
12/06/2026...
30/05/2026
JIBWIS POTISKUM YOBE STATE.
Masjid Sheik Jafar Mahmud Adam Hayin Gada Potiskum.
__________________________________________
WA'AZIN GORON SALLAH...
-----------------------------------------------------
Wannan kungiya mai Suna asama tana farincikin sanar da Al'umma Wa'azuzzu kan Goron Sallah kamar haka...
Talata 2/6/2026
1. Kofar Gidan Alhaji Alhassan kusada gidan Idrissa Madaki.
Laraba 3/6/2026
2. Kofar gidan Alhaji Tura kuda masallacin Bawa Mai shinkafa.
Alhamis 4/6/2026
3. Kofar gidan Abdulkarim Dinkiri Garin Dala Bayan jiji.
Juma'a 5/6/2026
4. Masallacin Juma'a na Kukuriyel Nasarawa.
Za agabatar da karatukan ne kowace Rana Bayan Sallah Isha'i (8:00pm).
Allah ya bada ikon halarta ameen..
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Potiskum