AA Sadeeq maina.

AA Sadeeq maina.

Share

30/11/2025

Astagfirullah

06/11/2025

GA MAGANIN HANA SHAN TABA KO SHAYE SHAYE 🍾🌯
Asamu Gayen Gwandar Daji Wanda Ya Zuba Qasa Da kansa Adebo shi da Yawa Adakashi Adinga Sha Sau Uku Ayini Da Nono, Insha Allahu Za'a Daina Shaye Shaye, Daga

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD U🙏

30/10/2025

DA DUMi-DUMi II 🔥
Wannan Mutumin Da Kuke Gani Sunan Shi "Alhaji Ibrahim Dan Yaro" Babban Dan Kasuwa (Attajiri) A Jihar Kano

Mutumin Malam Jafar Ne, A Shekarun Baya Wannan Mutumin Ya Kasance Babban Dilan Taba (Cigarette) A Kasuwar Sabon Gari Dake Kano Wanda Yake Samun Miliyoyin Kudade Da Wannan Harkar

A Daidai Lokacinda Yake Tsakiyar Samun Kudi (Ta Hanyar Siyarda Taba) Allah Ya Hadashi Da Manyan Malaman Sunnah Na Kano Irinsu Sheikh Jafar Da Prof Abdullahi Pakistan Har S**a Zama Sanadiyyar Chanzawarshi ( Ya Dena Siyarda Taba )

Tun Daga Wancan Lokacin (Kusan Shekaru Talatin) Ya Koma Dilan Flour, Man Jarka, Sugar, Maganin Sauro, Madarar Buhu Da Kayayyakin Kasar Waje, A Yanzu Haka Yana Daya Daga Cikin Manyan Dilolin Kasuwar Singa Dake Kano

Abun Burgewar Shine, Zaman Da Yayi Da Malam Jafar Hakan Ya Koya Mishi Kaunar Sunnar Manzon Allah (S) A Yanzu Haka Babban Aminin Dr Bashir Alfurqan Ne, Koda Yaushe Yana Masallacin Alfurqan Sauraron Karatu

Ya Gina Masallatan Sunnah Masu Yawa, Duk Wata Harka Ta Temakon Addini Da Sunnah Zaku Sameshi ACiki, Wannan Ya Samo Asaline Tun Nasihar Da Margayi Sheikh Jafar Mahmud Adam Yayi Mishi Kuma Allah Ya Tabbatar Dashi Akan Shiriya Har Izuwa Yanzu

NOTE: Yana Yawan Karfafawa Matasa Gwiwa Cewa Su Tashi Su Nemi Arziqi, Domin Su Temaki Addinin Allah Domin Shima Bashida Ko Sisi Sanda Yazo Kasuwa, Ya Farane Da Daukar Kaya Ana Biyanshi A Kasuwa (Dako)

Darasa: Duk Abunda Kukeyi Ba Daidai Ba (Musamman Neman Abinci) Ku Roqi Allah Ya Chanza Muku Da Abunda Yafi Alkhairi Agareku Kafun Mutuwa

Allah Ka Bamu Ikon Tuba Kafun Mutuwa🤲

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Port Harcourt?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

'Danbran Street
Port Harcourt
NOZIP