Mubi Times
17/03/2026
Alhamdulillah Ala Kulli Halin
Iftar Mubarak
Mubi Times
16/03/2026
Iftar Mubarak
Mubi Times
13/03/2026
Iftar Mubarak
Jumma'at Kareem
Mubi Times
12/03/2026
Iftar Mubarak
Mubi Times
BIDIYO: Yadda matasa s**a fito zanga-zanga a birnin Lagos kan matsalar rashin wutan lantarki.
Yaya yanayi wutan lantarki a naku yankin. Mu hadu a comment section....
10/03/2026
Allah ya karbi ibadun mu
Mubi Times
10/03/2026
GWAMNAN ZAMFARA YA FICE DAGA PDP, YA KOMA APC
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC).
Mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Nuhu Anka, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa inda yace gwamnan ya ɗauki matakin ne bayan tattaunawa da shugabannin jam’iyya, dattawa da magoya baya a jihar.
Ya bayyana cewa rikice-rikicen cikin gida da matsalolin shugabanci a jamiyyar PDP na daga cikin dalilan da s**a sa gwamnan ya yanke shawarar sauya sheƙa domin samar da hadin kai, zaman lafiya da kuma inganta ci gaban Zamfara.
Da wannan sauya sheƙa, adadin gwamnonin jam’iyyar APC a faɗin Najeriya ya kai 31.
09/03/2026
FINTIRI YA SAKA DOKAR HANA FITA TA AWA 24 A LAMURDE
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanya dokar hana fita ta awanni 24 a Ƙaramar Hukumar Lamurde sak**akon sabbin hare-hare da rikice-rikice da s**a ɓarke a wasu al’ummomin yankin.
Sanarwar da mai magana da yawun gwamnan, Humwashi Wonosikou, ya fitar ta ce gwamnati ta ɗauki lamarin da matuƙar muhimmanci tare da umartar hukumomin tsaro su tabbatar da bin dokar.
Gwamnan ya gargaɗi cewa duk wanda aka k**a ya karya dokar za'a k**a shi kuma a hukunta shi bisa doka.
Ya kuma buƙaci mazauna yankin su baiwa jami’an tsaro haɗin kai tare da basu sahihan bayanai domin dawo da zaman lafiya a yankin.
Click here to claim your Sponsored Listing.