Sabilu Rashad Tv
10/07/2026
🎥 Karatun Mustafa Kenan na Cigaba da Gudana
Alhamdulillah, ana ci gaba da gudanar da Karatun Mustafa Kenan ƙarƙashin jagorancin Dr. Ishaq Ibrahim Almisry (Hafizahullah), Shugaban Kwamitin Alarammomi na JIBWIS Niger State.
📍 Wuri: Masjidul Khadi Sambo, Hedikwatar JIBWIS Niger State.
Allah Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi mai amfani, fahimta, da aiki da Al-Qur'ani da Sunnah. Allah Ya ƙara wa Malam lafiya, hikima da ɗaukaka. Āmīn.
🎬 Ku kalla, ku amfana, sannan ku yada domin sauran al'umma su ci gajiyar wannan ilimi.
Want your business to be the top-listed Grocery Store in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Minna
Minna
Minna