Fahad Mx
19/04/2026
Ko kunsan harajin da Gwamnatin Nigeria take ci a jikin ku a duk buhun siminti daya idan kuka siya,.
Naira 6,240 Gwamnatin Nigeria take cira matsayin haraji kan duk buhun siminti daya da yan Nigeria ke siya.
Meye raayin ku ?
🤣🤣🤣🤣
11/02/2026
WATA SABUWA: Binciken Masana ya Bayyana cewa Marigayi Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi Ya Zama Babban Waliyi inda ya Bayyana Abubuwa (10) da Zasu faru a Nigeria Nan Bada jimawaba.
Abubuwa 10 Da Za Su Faru A Najeriya Da Izinin Allah.
1- A ƙasar nan Nigeriya tana kan hanyar rushewa. Amma Allah zai kare talaka.
2-Za'a daina daba.
3-Duk dan siyasa a Nigeria azzalumi sai na lahira ya fi shi jin dadi.
4-Abinda duk s**a tara na zalunci sai ya kare.
5-Talakan Nigeria zai zauna lafiya ba da sa hannun hukuma ba, daga ikon Allah.
6-Duk Azzalumi sai ya kunyata na kowace jam'iyya.
7-Duk masu kudin da s**a tara ta hanyar zalunci zasu kunyata su rasa farcen susa.
8-Masu kashe-kashe da ko wacce manufa za su daina ba da sa hannun kowacce hukuma ba.
9-Ƴan Nigeria zasu wadata ba da sa hanun ko wace hukuma ba.
10-'Ƴan Nigeria za su fahimci kansu nan ba da daɗewa ba.
Ya Allah ka tabbatar mana da waɗannan abubuwa don matsayin MANZON ALLAH SAW, duk wanda ya ci karo da wannan addu'a ya yi comments da Ameen kuma ya tura zuwa sauran groups.
Muna fatan Allah ya tabbatar mana da su ameen.WATA SABUWA: Binciken Masana ya Bayyana cewa Marigayi Sheikh Usman Ɗahiru Bauchi Ya Zama Babban Waliyi inda ya Bayyana Abubuwa (10) da Zasu faru a Nigeria Nan Bada jimawaba.
Abubuwa 10 Da Za Su Faru A Najeriya Da Izinin Allah.
1- A ƙasar nan Nigeriya tana kan hanyar rushewa. Amma Allah zai kare talaka.
2-Za'a daina daba.
3-Duk dan siyasa a Nigeria azzalumi sai na lahira ya fi shi jin dadi.
4-Abinda duk s**a tara na zalunci sai ya kare.
5-Talakan Nigeria zai zauna lafiya ba da sa hannun hukuma ba, daga ikon Allah.
6-Duk Azzalumi sai ya kunyata na kowace jam'iyya.
7-Duk masu kudin da s**a tara ta hanyar zalunci zasu kunyata su rasa farcen susa.
8-Masu kashe-kashe da ko wacce manufa za su daina ba da sa hannun kowacce hukuma ba.
9-Ƴan Nigeria zasu wadata ba da sa hanun ko wace hukuma ba.
10-'Ƴan Nigeria za su fahimci kansu nan ba da daɗewa ba.
Ya Allah ka tabbatar mana da waɗannan abubuwa don matsayin MANZON ALLAH SAW, duk wanda ya ci karo da wannan addu'a ya yi comments da Ameen kuma ya tura zuwa sauran groups.
Muna fatan Allah ya tabbatar mana da su ameen.
07/02/2026
Praise be to Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.