Amina Bilyaminu

Amina Bilyaminu

Share

15/11/2025

All my ladies make una gather here!! new gumban Madara in town karkibari ayi ba ke🔥🔥💃💃

30/10/2025

*Assalamu alaikum Barkanmu da Asuba*

*Alhamdulillah! Mun tashi cikin lafiya da izinin Allah, Mai juyar da dare zuwa rana.Ka tuna rayuwa tana tafiya da sauri, kuma kowanne numfashi yana kusantar da mu ga haduwa da Ubangijinmu.*

*🕊️Ka tsoraci Allah fiye da komai.*
*🕊️Ka nisanci abin da Ya hana, koda kuwa kankane ne.*
*🕊️Ka kiyaye harshenka, idonka, da zuciyarka daga zunubi.*

*Domin babu kariya ranar gamuwa da Allah sai imani da ayyukan kirki.*

*Wanda ya tsoraci Allah, zai masa hanya ta fita, kuma Ya azurta shi daga inda bai zata ba.” (At-Talaq: 2-3)*

*Allah Ya sanya wannan asuba ta zama ta alheri, zaman lafiya, da tsoronSa a zukatanmu. 🤲*

Join my business at any Bp for free 🔥

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Niger Minna
Minna
920101