Atiku A Dauda Bakankara
Comrd Tasiu Ilyasu Magami Shugaban Muryar Talakka na Mani lg Sheikh Na tambaya
03/05/2026
BAWAN ALLAH Ahmed Yusuf Doro
TUN DAGA RANAR DA S**A ƘULLA DOLE SAI SUN RABAKA DA KUJERAR KA,ALLAH YA DORA MAKA HAKURI DA DAN GANA..
SU KUMA TUN DAGA WANNAN RANAR DASU DA YARANSU BABU WANDA ZUCIYARSHI TAKARA SAMUN SUKUNI DA JINDAƊI,
KULLUM KORAFI SUKE DA KUKA DA BIN GIDAJEN JARIDU SUNA MA GWAMNA KORAFI,DA BARAZANAR KADA APC A ZABE MAI ZUWA..
16/04/2026
INA KABO DA YAKE CIN MUTUNCIN MALAMA MURTALA ASADU AKAN ZARGIN MATAWALLE,
Ƴar majalisar Amurka, Kimberly Daniels ta ce akwai zarge-zarge da damuwa a kan ƙaramin Ministan tsaro, Bello Matawalle. Duba bayaninta a sashen sharhi.
Hoto: Dr. Bello Matawalle/NewsFile (Facebook)
11/04/2026
IDAN KANA GOYON BAYAN A SAUKE SHUGABAN INEC, FARFESA AMUPITAN, KO KUMA YA YI MURABUS—TO KA NUNA RA’AYINKA.
KA RUBUTA A ƘASA:
“AMUPITAN MUST GO”
LOKACI YA YI DA JAMA’A ZA SU FAƊI ALBARKACIN BAKINSU.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Mani