Isa tech & crypto

Isa tech & crypto

Share

TikTok · Omar weather🇳🇬🇸🇩 28/01/2025

TikTok · Omar weather🇳🇬🇸🇩 78.6K likes, 5133 comments. “ ❤️❤️ 🇳🇬 ”

Telegram: Contact @major 07/07/2024

Bayan Not yanzu CEO na Telegram ya samar da MAJOR BOT wanda zaayi amfani dashi wajen tara STARS shi ba mining bane ba kuma farming bane sai dai STARS din zasu kasance masu daraja nan gaba domin zaa iya siyayya dasu a cikin telegram...

A yanzu idan kayi rigista ta wannan link din zaka samu Stars guda 15 idan baka da Telegram premium amma duk masu Premium zasu Stars 50 nan take, zuwa nan gaba zasu fito da karin hanyoyin da zaa dinga bi wajen tara Stars masu yawa, a yanzu duk wanda ka gayyata zaka samu Stars ....

https://t.me/major/start?startapp=5887376146

👑Help me to become best of the best in and get some Stars!
15⭐️ invite bonus for you
50⭐️ if you are Premium Major

A nan gaba har TON zaka iya siya da STARS din da ka tara....

Telegram: Contact @major

Telegram: Contact @TimeFarmCryptoBot 08/06/2024

TIME FARM

ABINDA YA KAMATA MU SANI AKAN PROJECT DIN TIME FARM MINING

Wannan shine Sergei Sergienko CEO na TimeFarm wanda muka fara mining jiya, ya bayyana kansa a zahiri domin duniya ta san dashi da kuma project dinsa na TimeFarm

Sergei Sergienko shahararre ne a duniyar Crypto, dan Kasar Russia ne, a shekarar 2021 jaridar Financial Review Magazine ta sanya shi cikin jarin mutane 100 wadanda s**a fi kowa kudi a Crypto

Sergei Sergienko Kwararren masani ne a bangaren Blockchain, yana da kamfani na Chrono._ Tech wanda suke aiki akan samar da mafita da tsaro akan software

A iya binciken da nayi na samu gamsuwa dari bisa dari da wannan sabon project din na TimeFarm, don haka ko da wasa kar mu bari ace ba'ayi mining damu ba

Wanda bai fara ba ga link
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1CjIwLrNyWlkzaiyE

Telegram: Contact @TimeFarmCryptoBot

Want your business to be the top-listed Business in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Shuwari One
Maiduguri
600281