ABBATii

ABBATii

Share

31/07/2025

Ina so na yi dan bayani cikin girmamawa game da tsarin withdraw da kuma salary a wannan tafiyar tamu ta Grow Network, domin mu ci gaba da tafiya da fahimta da jituwa.

Tsarin da aka tsara tun farko shine ana biyan salary wa users da sukeda mutane akasansu Kuma suke active. da kuma withdraw duk ranar 10th na kowane wata. Wannan bayani an riga an sanar da shi tun farkon bude channel din, kamar yadda CEO din ya tabbatar min a yau lokacin da na tambaye shi da kaina.

Ni kaina, gaskiya ban samu damar ganin wannan sanarwar tun farko ba saboda kusan bayan sati daya ne da nayi joining channel nasu, hakan yasa ban sanar da ku ba da wuri.

Yanzu aka fara tafiyar adage, kuma wadanda s**a jajirce s**a kai adadin da ake bukata na withdraw zasu iya samun withdraw dinsu kamar yadda tsarin ya tanada 10th of every month..

G coin nawa katara?

26/07/2025

*G coin sun sake rage lokacin mining Yanzu yazama duk bayan awa 2 zaka samu 5 coins..*
*Kamar yanda shi CEO din yace suna ragewa ne ah hankali har sumayar zuwa duk bayan minti 3 zaka samu 1 coin Wanda yawancin mutanen haka s**afi so saboda amfi Tarawa ah wannan minti 3 din..*

*Saboda haka aci gaba da mining duk wani update zan sanar..*

*Idan akoy wasu ah kasan ka kasanar dasu*

*Allah yabamu sa'ah*

15/07/2025

G coin Yau zakuga yana baya logging toh ba wani abu bane suna updating ne kamar yanda s**ayi jiya s**a kawo wajen (withdraw) da (wallet) haka zalika yauma suna updating ne akan Yanda zasu kara lokacin mining daga (minti 3 →1 coin) zuwa (mintuna 12 → 3 coin) hakan zai farune sakamakon mutane suna korafi minti uku yayi kadan.

Yanzu dai Kam ko bakomai Idan kadage Nanda zuwa 10th of next month wato watan gaba zaka samu fiyeda 3k wato minimum withdraw Kuma kowa yasan yanda conversion zai kasance

3,000 G Coins = $35
5,000 G Coins = $70
10,000 G Coins = $160
15,000 G Coins = $400

Allah yasa mudace idan akoy mutane akasan ka kasanar dasu

14/07/2025

G coin aje ayi updating na app sunkawo sabbin future's (withdraw) da (wallet)

https://play.google.com/store/apps/details?id=pro.gnetwork.gnewtwork&hl=en

Kushiga link din zai kaiku direct kuyi updating

Idan akoy mutane akasan ka kasanar dasu

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Maiduguri