Gani da ido

Gani da ido

Share

02/03/2024

Dangote ya shawarci Najeriya da ta sauya daga tattalin arzikin da ya dogara da albarkatun kasa zuwa tattalin arziki na ilimi

01/03/2024

YANZU - YANZU: Murja Ibrahim Kunya Ta Kai Karar Hukumar Hisbah, Alkalin Kotun Kwana Hudu, Kwamishin Yan Sanda Da Asibitin Mahaukata Na Dawanau.

Me zaku ce?

29/02/2024

Matsakaicin farashin da ake siyar da man fetur a duniya ya kai kusan N2,000 a kudin Najeriya.

A nahiyar Afirka akwai ƙasashen da suke siyar kowace litar fetur sama da haka.

Mun tattaro muku yadda ake sayar da Fetur a Najeriya da wasu ƙasashe a kuɗin Naira da Dala.

Photos from Gani da ido's post 29/02/2024

Yadda ma’aikata ke himmatuwa wajen harhada sassan motoci masu amfani da sabbin makamashi ke nan a wata masana’anta dake birnin Chongqing na kasar Sin. Jama’a shin hotunan sun ba ku sha’awa?

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Maiduguri