Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter
SANARWA:-
Ayau da karfe 5:30 na yammannan,Malam ( ustadz Ahmad saleh) chairman SRIC zai halarci filin AREWA INA MAFITA aradiyun al-ansar.
Insha Allahu ❤️👋
TA'AZIYA:-
Sabilar-Rashad Islamic Center na Jahar borno tanamika ta'aziya ga daya daga cikin yayanta DISCIPLINE na Santar ajahar borno HABIB MOHAMMED GUMSURI(Bako Imani) Kan rashin ƙan-warsa da mukayi ashekaran jiya anan Gwange sabon layi,layin lawan.
Mai Santar jahar borno USTAZ AHMAD SALEH tare da il-lahirin santar suna addu'ar Allah yajikanta da rahama.Kuma ahalin yanzo BAKO Yashigo MAIDUGURI daga garin LEGOS domin karbar ta'aziya. Ayau bayan sallar isha'i santar zataje domin isarmasa ta'aziya.Allah yajikanta da rahama,Allah yasa al-annar fir'dausice makomarta.
Signed by SRIC ✍️✍️
12/06/2024
Social media tasami kyautar kamera:-
Ayau ne social media na SRIC na jahar borno tasami kyautar kamera domin cigaba da gudanar da aiyukanta,Mataimakin Chairman na social media ajahar borno ABUBAKAR UMAR Shine yayiwa santar wannan kyautar.Dayake jawabin kaddamarwa darektan da'awah na SRIC na jahar borno USTAZ BABA MUH'D AJI yayi addu'ar fatan al-khairi ga mataimakin shugaban na media kuma yakirayi sauran al-ummar musulmi da suyi koyi dashi.Daga karshe Chairman na SRIC na jahar borno yatabbatar da Abdus-samat Abdullahi Ali da Ibrahim Tijjani Bukar amatsayin wakilan na social media ajahar borno.
Announcer sec.gen SIRC
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Maiduguri