Bukar shukula
17/09/2023
💚💚💚Rabiu auwal wannan wata mai tarin albarka, ina amfani da wannan dama wajen taya daukacin masoya MANZON ALLAH (Sallallahu Alaihi Wassallam) murnar kamawar watan haifuwarsa, ALLAH yasa ayi tarukan Mawalid lafiya ya barmu da MANZON ALLAH (S.A.W)
29/08/2023
🌎🌎🌎Duniya ba gidan zama bane kowa yatashi yayi abunda yakawu shi ya Allah kasa mudace don alfarman annabin annabawa Muhammad Rasurulla s a w
Want your business to be the top-listed Shop in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Website
Address
Normal
Lagos
Lagos