saadm65
Alhamdulillah
Dama Mun Fada
Boom💥: Kantoma ya bada umurni a kwashe duk wani kaya mallakin sa daga fadar gwamnatin jihar Kano.Kano Sabuwa
04/01/2024
RABON BABURA GA JAMIAN TSARON KANO TA AREWA DAGA SANATA BARAU JIBRIL MALIYA
An Samu Qarin Wadanda Zasu Amfana Da Baburan Sen Barau I. Jibrin Maliya. CIVIL DEFENCE, IMMIGRATION, DSS Da POLICE Ba Muslim Ba Christian Indai Kana Aiki A Division Na Kano Ta Arewa DSP Sen Barau I. Jibrin CON Ya Baka BABUR KYAUTA. Koda Dan Kano Ta Arewa Ne Kai Amma Baka Aiki A Division Na Kano Ta Arewa Baka Cikin Beneficiaries. Idan Kai Dan Inugu Ne Amma Kana Aiki A Division Na Kano Ta Arewa Daga Cikin Categories Din Da Zasu Amfana Kawai Kana Cikin Wadanda Zasu Rabauta Da BABUR Din Maliya.
JAJIRTACCEN SANATA BARAU MALIYA
Sponsored by amb Ibrahim Rabiu Tahir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
2131