Mato_Exceptional
Aslm family and friends this account 👉🏻Må Tøh has been hacked by one DAN ISKA am so sorry to those that get unfriend it’s not me wlh 🙏🏻
09/12/2022
Hurry up nd get ur price
,AT_MUBARAK
🔴⚫
30/10/2022
Kuna bina bashin irin wannan pic din
Mata Kenan....
Tana kwance akan shimfiɗar ajali ta ce, Habibina in na mutu zuwa yaushe zaka sake wani auren?
Yana kuka ya ce, zuwa lokacin da ƙasar kabarinki zata bushe. Ta yi murmushi ta ce, ka yi alƙawari? Ya ce, ƙwarai ma kuwa.
Bayan ta rasu sai da ya shafe fiye da shekaru 5 ya na zuwa maƙabarta amma abin mamaki kabarin bai bushe ba.
Allahu Akbar, ya yi mamaki sosai kuma ya ƙudurce a ransa matarsa Waliyyiya ce.
Wata rana ya yi sammako don ziyarar kabarinta, sai ya ci karo da ɗan uwanta, s**a gaisa. Ya ce kazo ziyarar ƴar uwarka ke nan?
Sai ya ce na dai zo don cika wasiyyar da ta mutu ta bar mini. Ta yi mini wasiyyar kullum da sassafe nazo na jiƙa ƙasar kabarinta, hakan zai sanya ta kwanta cikin nutsuwa, shekara da shekaru kenan ina wannan aikin.🙆🏽♂️
Wani aikin sai mata...😁
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Lagos