GHT
22/11/2025
Namiji ko mace dake fama da hawan jini ya mallaki wannan
29/10/2025
Wannan sune beauty set ga wanda baya buqatar shan supplement zai yana hada wannan set ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»skin nashi zaiyi kyau sosai kamar yayi dilka kuma baya bleaching....
πΊπΊsoap na wanka
πΊπΊGel na cire dattin fusta
πΊπΊLotion na shafawaπ€π€π€π€π₯°π₯°π₯°
27/10/2025
πππGHT MULTIVITAMINS AND ROYAL JELLY πππ
ππAi mu kam GHT bamu da haufi ko kadan a supplements dinsu wlh,
ππAkwai tsada tabbas amma akwai biyan bukata, dama bahaushe yace arha bata ado aiπ€·ββοΈ
ππHajiyata indai kika gwada GHT supplements ranan zaki gane ashe asarar kudi kikayi ada i promise you thisπ
ππYar uwa ki gwada royal jelly da multivitamins ki ga yanda jikin ki zai murmure kiyi kyau kiyi fess kina glowing π
ππSannan zasu gyara maki breast ya ciko ya yi dumul dumul
ππZa su saukar maki da ni,I'ma yar uwa
*PRICE DUK BIYUN 25K*
ππMuna bada rabi da quarter hajiyata kizo ki gwada tun yanzu kar ki Zauna a sahun yan bana shan suppliment π π€·ββοΈki zo a dama da ke yar uwa
Gafa review din jiya da dare akan ght constifree tea ππ»ππ»ππ». To kubiyoni danjin na yau dasafeπ ππ»ππ»
Click here to claim your Sponsored Listing.