Luxy Digital Resolutions

Luxy Digital Resolutions

Share

05/07/2026

Duk wani abu da kake son yi akwai wanda ya taɓa yi.

Duk wani kasuwanci da kake son farawa akwai wanda yake irin shi.

Kada kaji tsoron fara wani abu dan wasu suna yi. Ko da mutun dubu sunayi kaima zaka iya farawa.

Abinda kawai zakayi shine kome zakayi kayi ƙoƙari ka fita daban. Yin irin abinda wasu suke yi ba laifi bane amma maimakon kayi irin nasu sak, sai ka duba abinda basa yi ka ƙara akan naka.

Idan ka kwapi wani kayi irin nashi sak za ace kayi satar fasaha. Amma idan ka kwapa daga mutun ɗari jinjina ma za ayi, domin dole naka ze fita daban.

Hakan shine abinda ake kira "Steal Like an Artist".

Me Facebook, me Twitter, me Instagram, me Telegram duk abinda s**ayi kenan. Kusan duk wanda s**a samu karɓuwa abinda s**ayi kenan.

Domin sanin yadda zakayi koyi daga mutane dayawa ka ƙara akan taka basirar, ku karanta littafin Austin Kleon me taken "Steal Like an Artist".

Zamu sa soft copy (EPUB) format a community WhatsApp group na Luxy Digital 👇

05/07/2026

Masu experience ku bamu shawara. Ga Hanyoyi 5 da kuɗi suke iya ɓata a ɓoye a kasuwanci. Ta ya za a magance hakan?
👇

04/07/2026

Hanyoyi 3 da yaran shagon Musa suke taɓa masa kuɗi. Be tashi ganowa ba sai da abun yayi nisa
👇

02/07/2026

Lissafin Record a Littafi na masu siye da siyarda kayan amfanin gona
👇

01/07/2026

Records 4 da idan kana yi zasu sa kasuwancin ka ya cigaba da tafiya ko da baka nan ko baka da lafiya
👇

30/06/2026

Meyasa yafi dacewa ɗan Kasuwa yayi amfani da Google Sheets maimakon Excel wajen ajiye Records?

29/06/2026

Taya zaka gane kasuwancinka ya fara tsayawa da ƙafar sa?
👇

28/06/2026

Automated Google Sheet Template da ze ma lissafin ciniki (sales) da Inventory a sauƙaƙe ga masu sayarda kaya dayawa 👇

28/06/2026

Sau da dama ba rashin jari ne ko location yake hana business cigaba ba. Rashin amfani da Records wajen ɗaukan mataki ne 👇

27/06/2026

Shekara 5 kana kasuwanci amma ba cigaba sai dai ma baya.
Kai da kanka kasan akwai abinda kake ba daidai ba 👇

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano