ABBA GIDA GIDA Machineries
05/06/2026
Zamu yi nasara, in sha Allahu.
Abba Again and Again. 💯✊️
Ga wakar ta taso
🎵 🎵 🎶 🎶
- Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu Gwagwarwa
02/06/2026
Flag off the 5th Billboard
gallery Airport Road
By Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu Jogara APC Gwagwarwa ward..
Duk me adawa me manufa to sai ya watsar da wannan adawar ya marawa gwamnatin Abba Kabir Yusuf baya domin ta cigaba da dorewa har shekarar 2031, sabida ayyuka na Alkhairi da yake zazzagowa a jihar Kano .
AKY 4+4 zai yi, in sha Allahu. 💯🙏
POWER BY,
ABBA GIDA GIDA MACHINERIES
31/05/2026
DAGA FADAR MATAWALLEN GWAGWARWA
Ayunƙurin da ƙungiyar ABBA GIDA GIDA MACHINERIES take wajan fito da tallata ayyuka Maigirma gwamna Abba Kabir Yusuf da ƙarfafa alaƙa da gwamnati dan kawowa al'umma cigaba, samar da kyakykyawan shugabanci, dan samar da zaman lafiya,
Hakan ne yasa shugabancin wannan qungiya ta Nassarawa lg bisa chairman Muhd Bello Garba Giginyu da wasu daga cikin manbobinta s**a ziyarci JAGORAN KUNGIYAR "State coordinator" wato Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu Gwagwarwa
Alhamdulillah munsamu damar tattaunawa cikin nasara
daga cikin abinda muka tattauna, sun hada da gabatar da piars, Banners and Billboard..
Daga karshe Maigirma matawallen Gwagwarwa ya yaba da wannan aiki tareda ƙarfafawa wannan ƙungiya.
amadadin wannna qungiya muna godiya da fatan alkhairi, allah ya saka da alkhairi.
25/05/2026
KANO FIRST 🥇
Matasa a bi kakar siyasar nan a hankali rabon kowa ba zai wuce shi ba. Duk irin gumurzun da aka sha tsakanin bangaren Abba da Garo, yau Garo ne mataimakin Abba saboda tsabar rabo da ya rantse.
Allah ka bawa APC Nasara 2027.
🧏♂️- Jagora Amb Barr Ibrahim Isa Aliyu Gwagwarwa
25/05/2026
DAGA FADAR MATAWALLEN GWAGWARWA
Matasayarmu a koda yaushe. Burin mu nasarar Gov Abba Kabir Yusuf a zabe me zuwa na 2027, in sha Allahu. Allah Ta’ala Ka tabbatar mana da nasara, amin. 🤲
__ Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu
22/05/2026
“Together, we will continue to work towards a stronger, more prosperous, and united kano State.”
-Sen Mal Ibrahim shekarau
22/05/2026
Alama ce ta rahama da karɓuwar addu’ar kanawa, Allah Ya albarkaci wannan rana ta affirmation din Gwamnan mu HE Abba Kabir Yusuf, Ya! Allah ya sanya ruwan saman nan ya zama na alkhairi, ci gaba da nasara ga mai girma HE Abba Gida-Gida, da kuma share kazantar makiya kano.
Allah Ya ƙara ɗaukaka, Ya kare shi daga sharrin maƙiya, Ya sanya duk wani mai nufin cutarwa ya shiga cikin kunyar makiyan sa In sha Allah nasara da cigaba su ne rabon al’ummar Kano da kanawa.🤲🏽🌧️
Jummat Mubarak
19/05/2026
Duka Yau, duka gobe, shi ke sa bakin Ba'auzini tawaye 😂 😂 😂
Ajuri zuwa rafi da Tulu, wata rana zai zama Kasko.
---- inji malam Bahaushe
16/05/2026
Excess capacity 💪
AKY everywhere you go
Victory belong to Allah alone
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano