UMTK SOLAR
20/12/2025
🌞 UMTK SOLAR COMPANY ⚡
TALLA GA MASU BUKATAR SOLAR SYSTEM!
Muna kawo muku ingantattun kayayyakin Solar System akan farashin sari (wholesale) ga duk wanda yake son saya domin amfani ko kuma cigaba da kasuwanci.
✔️ Fanka
✔️ Panels
✔️ Batteries
✔️ Charge Controllers
✔️ Inverter
✔️ Waya 6mm da sauran kayayyakin solar gaba ɗaya
📍 Zaku iya zuwa Company ɗin mu kai tsaye:
UMTK SOLAR COMPANY – UMTK SOLAR House 40/41 Sharada phase 1 Opp A.A Rano filling station Kano State
📞 Tuntuɓi: 09029717171, 08134372452,
Farashi mai sauƙi • Inganci • Garanti • Isarwa ko’ina cikin Nigeria
31/10/2025
🌞 UMTK Solar Energy Company 🌞
Assalamu Alaikum jama’a masu daraja,
Muna yi muku fatan alkhairi da nasara a yau da kullum.
Ku ci gaba da kasancewa tare damu domin wulda da cigaban kasuwanci cikin gaskiya da amana.
Insha Allah, UMTK Solar zai ci gaba da kawo muku ingantattun kayayyaki da farashi mai sauƙi. 💪
31/10/2025
✅ UMTK SOLAR – Madogarar Haske Mai Dorewa!
Kana neman hanyar samun wutar lantarki ba tare da matsala ba?
UMTK SOLAR na kawo maka ingantattun kayayyakin Solar da s**a haɗa da:
🔹 Solar Panels
🔹 Inverter
🔹 Batteries
🔹 Charge Controllers
🔹 Installation & Maintenance
Me yasa zaɓar UMTK SOLAR?
✅ Farashi mai sauƙi
✅ Ingancin kaya mai ɗorewa
✅ Kwararrun masu shigarwa
✅ Bincike da shawara kyauta
📞 Tuntube mu yau don shigar da inverter ko solar system a gidanka, ofishinka, ko wajen kasuwancinka.
UMTK SOLAR – Haske ba tare da fargaba ba!
30/10/2025
30/10/2025
Welcome to umtk Solar; No. 1 Distributor of Felicity Solar Products
Looking for reliable and efficient solar solutions? Look no further! UMTK Solar Nigeria Ltd, the No.1 distributor of Felicity Solar products, has got you covered! 🌟
Our Products Include:
- *Solar Panels*: 300W, 400W, 550W, and more
Why Choose Felicity Solar?
- Durable and Efficient: Our products are built to last and provide maximum energy output.
- Affordable: Competitive pricing for all our products.
- Warranty and Support: We offer warranty and support for all our products.
Get a Quote Today!
Call/WhatsApp: 08069420229, 08134372452
Visit our office: No 40/41 Sharada phase 1 Opp A.A Rano filling station kano
Switch to Solar Energy and Save Big! 💸🌞
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano