Arewa Point News
04/06/2026
Majalisar dattawan Nijeriya ta fara aiwatar da matakan da za su ba da damar kafa ‘yansandan jihohi, inda ta yi alƙawarin samar da duk wani goyon bayan doka da ake buƙata domin ƙarfafa tsarin tsaron ƙasar da kuma daƙile ta’azzarar matsalolin tsaro a faɗin ƙasar.
Shugaban kwamitin majalisar kan yaɗa labarai da harkokin jama’a, Yemi Adaramodu, ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa ta musamman da jaridar Punch.
Kuyi Following Din Jaridar Arewa Point News yanzu don cigaba da samun Sahihan Labarai Akan Lokaci
04/06/2026
Wa Zaka Zaba A Matsayin Gwamnan Jahar Kano A Kakar Zabe Ta 2027
(A) Abba APC
(B) COMRADE NDC
Kuyi Following Din Jaridar Arewa Point News yanzu don cigaba da samun Sahihan Labarai Akan Lokaci
21/05/2026
Ina Yan Kwankwasiyya ?
Tsakanin Gawuna Da Comrade Wa Kuke Fatan Kwankwaso Ya Tsayar Muku Takarar Gwamnan jihar Kano
kuyi Following Din Jaridar Arewa Point News Yanzu Don Cigaba da samun Sahihan Labarai Akan Lokaci
21/05/2026
An Fada Din A Kano Falle Daya Ce Sai Me
~ Aminu Abdussalam gwarzo
14/05/2026
Muna Kira Ga Masoya Hon. Soja Gandawa Tah Ya Fito Ya Kadawa Hon. Hafizu Sani Maidaji Kuri'a A Primary Election
~ Hon Abdussamad Mustapha Shugaban Gungiyar Sojan Gandawa Socail Media
kuyi Following Din Jaridar Arewa Point News yanzu don cigaba da samun Sahihan Labarai Akan Lokaci
14/05/2026
Ni Amb Mailafiya Dambatta Ina Mai Farin Cikin Sanar Da Magoya Baya Na Cewa Na Fito Takarar Majalisar Jaha a Jam'iyyar APCn Karamar Hukumar Dambatta, Don Kawo Cigaba Mai Dorewa ~ Amb Mailafiya Dambatta
04/05/2026
Hon Hafizu Sharif Gambo Dan Majalisar Jiha Na Bunkure Ya Samu Tikitin Takarar Komawa Majalisa A Jam'iyyar APC.
Jagororin Jam'iyyar APC Na Karamar Hukumar Bunkure Sun Amince Da Dan Majalisar Mai Ci Hon Hafizu Sharif Gambo A Matsayin Dan Takarar Majalisar jiha,
Wannan Na Zuwa Ne Bayan Zaman Sulhun Fidda Yan Takarkarun Majalisun Jaha Da Tarayya Na Jam'iyyar APC Da Gwamnan Jahar kano Ke Jagoranta, A Dakin Taro Na Africa House Dake Gidan Gwamnatin jihar Kano.
wanne fata kuke masa?
Kuyi Following Din Jaridar Arewa Point News yanzu don cigaba da samun Sahihan Labarai Akan Lokaci
03/05/2026
Nuna Bangaranci na matuƙar taka rawa wajen dakushe cigaban kananan hukumomin Dambatta/Makoda ~ Abdullahi Iliyasu Muhammad
kuyi Following Din Jaridar Arewa Point News yanzu don cigaba da samun Sahihan Labarai Akan Lokaci
03/05/2026
Hon Hafizu Sani Maidaji Ya Yanki Form Din Tsayawa Takarar Majalisar Tarayya A Dambatta Makoda.
Hon. Maidaji, wanda ya taba zama dan Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar Dambatta har sau uku, na daga cikin ‘yan siyasa masu gogewa a fannin wakilci da harkokin majalisa.
Rahotanni sun nuna cewa matakin sayen takardar na daga cikin sharuddan shiga zaben fidda gwani na jam’iyyar, wanda ake sa ran za a gudanar da shi bisa ka’ida da tsari.
Masu lura da al’amuran siyasa a yankin sun bayyana cewa takararsa na zuwa ne a daidai lokacin da ake bukatar gogewa da fahimta kan harkokin wakilci, duba da tarihin aikinsa a majalisar jiha.
A wasu bayanai da aka danganta masa, Hon. Maidaji ya jaddada kudirinsa na mayar da hankali kan ci gaban yankin, bunkasa ilimi, tallafa wa matasa da kuma inganta walwalar al’umma, idan ya samu damar wakilci a matakin tarayya.
Jam’iyyar APC na ci gaba da shirye-shiryen gudanar da zaben fidda gwani domin fitar da ‘yan takarar da za su fafata a babban zabe mai zuwa.
Arewa Point News --- muryar gaskiya
03/05/2026
Shin Kana So Dan Majalisar Mazabar Ku Ya koma, Ko Kuma Gwara A Kwarfe Shi?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
AREWAPOINT