KANO TA DABO

KANO TA DABO

Share

23/03/2026

With Maryam maikyau – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

27/11/2025

With Maryam maikyau – I just got recognized as one of their top fans!

27/11/2025

Jagoran ɗarikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rasu ne da asubahin ranar Alhamis.

Majiyoyi daga iyalansa sun tabbatar wa BBC cewa malamin ya rasu ne a wani asibiti da ke jihar Bauchi.

24/11/2025

With Maryam maikyau – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉

Photos from KANO TA DABO's post 19/11/2025

Amarya 'Yar Gidan Jarumar Kannywood Hafsat Idris (Barauniya).

17/11/2025

TAIRƘASHI: Ba A Taɓa Samun Wani Shugaban Ƙasa Da Ƴan Najeriya Suke So Suke Ƙauna Kamar Sugaba Tinubu Ba, Inji Hon. Nuhu Abdullahi

Nuhu wanda ya bayyana hakan a cikin shirin Podcast na Dokin Karfe TV, ya kafa hujja da cewa, "Ƴan Najeriya suna ƙaunar shugaban ƙasa Tinubu ne sabo da mutum ne mai magana ɗaya, idan ya ce zai yi, to zai yi".Inji shi.

Ya ƙara da cewa, "Kuma duk abubuwan da shugaban ƙasa Tinubu ya ce zai yi a Arewa ga su nan yana yi ana gani a ƙasa, wannan ya ƙara sanya ƙaunarsa a zuƙatan ƴan Arewa". In ji Nuhu Abdullahi.

Kun yarda ?

17/11/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: An Yi Yunƙurin Hallãķa Laftanar Yerima Yau A Abuja

Wasu majiyoyi masu tushe sun tabbatar da cewa wasu muțaɲe da ba a san ko su waye ba, sanye da baƙaƙēɲ kaya, cikin motøcin Hilux da ba su da lamba sun bi sawun Yerima daga tashar mai ta NIPCO da ke kusa da Line Expressway zuwa Gado Nasco Way, a Abuja.

Sai dai, Yerima ya lura da yadda ake bin sa, sai ya yi dabara ya tsere wanda hakan ya ba shi damar gujewa waɗanda ake zargi da yunƙurin hallãķa shin.

Lamarin ya faru da misalin ƙarfe 6:30 na Yammacin yau, Lahadi, in ji majiyar, kamar yadda Arewa Media ta ruwaito.

Laftanar A.M. Yerima dai Matashin jami’in Rundunar Sojan Ruwa ne ta Najeriya, wanda a kwanan nan ya yi taƙaddama da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike a kan wani fili da ake cece-kuce a unguwar Gaduwa, Abuja, lamarin da ya ɗauki hankulan ƴan Najeriya.

15/11/2025

Ibro za ayi masa auren dole ゚viralシfypシ゚viralシalシ

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kabuga Janbulo 2nd Gate Link 12
Kano