AYDAF Update
14/11/2025
AREWA YOUTHS DEVELOPMENT AND AWARENESS FORUM ( AYDAF Update )
Press Statement on the Alleged Anti-Muslim Letter by INEC Chairman, Prof. Joash Amupitan
The Arewa Youths Development and Awareness Forum (AYDAF) expresses deep concern over the shocking report alleging that the Chairman of the Independent National Electoral Commission (INEC), Prof. Joash Amupitan, authored a letter to U.S. President Donald Trump, making false and divisive accusations against Muslims in Nigeria.
Such action, if confirmed, represents a betrayal of national trust and unity, and is incompatible with the sacred responsibility of leading an independent electoral body that belongs to all Nigerians, regardless of religion, ethnicity, or region.
AYDAF therefore calls on President Bola Ahmed Tinubu, the Senate, and all relevant authorities to immediately remove Prof. Joash Amupitan from office and begin a full-scale investigation into the matter.
Nigeria cannot afford to entrust its democratic future to anyone who harbors sentiments capable of dividing the nation along religious or ethnic lines.
We remind the government that silence in the face of such a serious allegation will only erode public confidence in our electoral process and damage Nigeria’s international reputation. We stand firmly for peace, justice, and national unity, and we reject any act that promotes discrimination or hate under any guise.
AYDAF calls on all citizens, especially the youth, to remain calm and law-abiding as we await the necessary actions from the government.
Signed:
Muhammad Sunusi Hassan
National Secretary, AYDAF
Abuja, Nigeria
A*o Rock Villa INEC Nigeria The Senate President - Nigeria Nigerian Senate Daily Trust The Ideal Muslimah Daily Nigerian Hausa
06/11/2025
A 34-year-old youth has made history in New York City. AYDAF Update
Sometimes, the story of success doesn’t begin with the possession of power, it begins with a determined heart that refuses to give up.
Today, we witness a powerful example in New York: Zohran Kwame Mamdani, a son of struggle who started from the streets and has now become a leading figure in one of the most influential cities in America.
This is not just a political story; it’s a movement that showcases courage and resilience.
It is a reminder that young people have the power to challenge systems that oppose fairness and equality, a lesson on how persistence can transform into the weapon of success.
AYDAF sees this as a special call, a call to every young person with a voice but he is afraid to use it.
If Mamdani could rise to lead New York, then you too can rise from Kano, Adamawa, Katsina, Gombe, Sokoto, or Maiduguri, in everywhere you are.
Real change doesn’t ask for permission, it begins straight from a sincere heart with pure ambition.
The AYDAF Organization extends its heartfelt commendation to Zohran Mamdani, a visionary leader who has illuminated the path of truth, courage, and determination. His remarkable achievement stands as a powerful example for every young person striving for meaningful change.
We also reaffirm our unwavering commitment to remain a guiding light, shining across every corner, from villages to cities, inspiring young people to realize that the light of transformation begins within a sincere heart driven by purpose and hope.
05/11/2025
Matashi Me Shekarun Haihuwa 34 Ya Kafa Tarihi Mafi Girma A Birnin New York.
Wasu lokutan, labarin nasara bada mallakar kujerar iko kadai yake farawa ba, nasara tana Samun gindin zamane daga tsayayyiyar zuciyar da ta ƙi zama kasasshiya.
A yau, muna kallon abin da ke faruwa a New York, Zohran Kwame Mamdani, ɗan asalin gwagwarmaya da ya fara daga t**i, yanzu ya zama jagoran birnin mafi tasiri a Amurka.
Wannan ba labarine na siyasa kadai ba, yunkuri ne dake bayyana karfin hali.
Karfafa gwiwa kan yadda matashi keda damar ƙin amincewa da tsarin daya Saba da daidaito ga kowa, Labarin yadda jajircewa ke rikida zuwa zama makamin nasara.
AYDAF na ɗaukar wannan a matsayin kira na musamman, kira ga duk matashin Arewa da ke da murya amma bai iya amfani da ita ba. Cewar Idan Zohran ya iya Zama tuba daguwar New York, kai ma zaka iya hakan daga Kano, Katsina, Gombe, Sokoto, ko Maiduguri. Sauyi na zahiri baya neman izini, kaitsaye yana farawa daga zuciya ne mai gaskiya da buri mai tsabta.
Muna sanar da al'ummar mu musamman Matasan Arewa cewa, Zohran Mamdani ya nuna mana hanyar, mu kuma AYDAF, za mu ci gaba da haskaka hanya ga sauran matasan Arewa.
08/10/2025
A CALL FOR TRANSPARENCY, INDEPENDENT INVESTIGATION
Your Excellency,
On behalf of concerned citizens under the umbrella of AYDAF Update AYDAF (Accountable Youths for Development and Accountability Forum), we write to express deep concern over recent developments surrounding the resignation of the Honourable Minister of Science, Technology, and Innovation, Uche Nnaji, as announced on Tuesday.
The manner in which this resignation has been portrayed as a “voluntary decision” raises critical questions about transparency, truth, and the integrity of public office. It is becoming evident that there may have been issues related to falsification of documents or misrepresentation of qualifications, which must not be swept under the carpet. Such occurrences cast a shadow over the credibility of our governance institutions and the nation as a whole.
We therefore call for the following urgent actions:
1. Independent Forensic Investigation: Establish an independent, non-partisan committee to conduct a thorough and transparent investigation into the academic records, professional background, and other credentials of all current federal ministers and top government officials, starting from the Presidency.
2. Suspension Pending Investigation: The said former minister, and any other individuals found complicit, should be suspended or barred from holding public office until investigations are concluded, to prevent interference or obstruction of justice.
3. Review of DSS Vetting Process: Given that the Department of State Services (DSS) plays a crucial role in background checks, we urge a review and strengthening of its vetting processes to ensure that similar lapses do not recur in future appointments.
4. Prosecution of Offenders: Where evidence of fraud, forgery, or perjury is established, those responsible must be prosecuted in accordance with the law, regardless of their position or political affiliation.
5. Public Disclosure of Findings: Upon conclusion, the full investigation report should be made public—within the limits of national security—to rebuild citizens’ trust in the government and its institutions.
6. Institutional Reform: We further call for permanent institutional mechanisms that guarantee robust background verification and legal consequences for any false declarations by public office holders.
Rationale:
Truth and transparency are the bedrock of good governance.
Persistent allegations of forgery or falsification among public officials erode citizens’ trust and weaken Nigeria’s international reputation.
Conclusion: We respectfully urge the Presidency, the DSS, and all relevant agencies to act decisively and fairly in this matter. The moral and institutional integrity of our government depends on it. Nigeria cannot achieve meaningful development without honesty, accountability, and the rule of law.
remains committed to supporting any lawful process that promotes justice, transparency, and accountability in our beloved country.
Thank you for your attention.
Signed:✍️ Comrd Aliyu Abdulaziz
“Rayuwar Talaka da Mafarkin Najeriya”
Akwai wani dattijo a ƙauye, mai suna Malam Bala. Duk shekara yana shuka gero da wake a gonarsa da fatan samun rufin asiri ga iyalansa. Duk da wahalar da yake sha, kullum yana cewa:
“In Allah ya ba mu lafiya, komai zai yi kyau.”
Sai dai kowace shekara, amfanin gonarsa yana lalacewa saboda rashin ingantattun hanyoyin noma, rashin ruwa da kuma tsadar taki. Duk da haka, 'ya’yansa suna zuwa makaranta suna mafarkin su zama likitoci, injiniyoyi, da malamai.
Wata rana ɗansa ƙarami ya tambaye shi:
“Baba, me yasa Najeriya mai arziki ce amma talaka yana wahala?”
Wannan tambayar ta tsaya a zuciyar Malam Bala. Bai samu amsa ba, sai dai hawaye s**a gangaro a fuskarsa.
Tambayar ita ce:
Shin mu ’yan Najeriya za mu ci gaba da zama cikin mafarki ne kawai, ko kuwa lokaci ya yi da za mu farka mu nemi gaskiya, adalci, da tsari mai kyau wanda zai kawo sauyi a rayuwar kowa, ba wai na wasu kaɗan ba?
🕊️ Barka da Safiya
AYDAF Update
4/10/2025
🌞💌"
02/10/2025
✊🏽 Kada Ka Roki Nasara Idan Har Ba Ka Shirya Shan Wahala Ba!
A yau miliyoyin matasan Najeriya suna mafarkin ganin kansu cikin walwala — gida mai kyau, mota, kuɗi, da suna.
Amma matsalar ita ce: da yawa ba sa son shan wahala, ba sa son juriya, kuma ba sa son bin sahihin matakai.
Shin me ya sa rayuwa zata ba ka wannan arziki, alhalin ba ka shirya biyan farashin sa ba?
Kowa na son nasara, amma ba kowa ke son ɗaukar nauyin nasarar ba.
Kowa na fatan canji, amma ba kowa ke son fara canza kansa ba.
Kowa na addu’a, amma ba kowa ke aiki da abin da yake roƙon Allah ba.
Hakikanin Gaskiya:
Idan kana neman nasara, kada ka yi fargaba da tafiyar da take a hankali. Ko da kadan-kadan kake motsi, ka fi wanda ya tsaya cak.
Domin ita nasara ta gaskiya ana samun ta ne da juriya, aiki, da gaskiya.
Abin da ya kamata:
Ka fara daga inda kake, ka yi amfani da abin da Allah ya baka.
Ka dage da aiki tukuru, ka jure wahala.
Ka yarda cewa komai yana tafiya a hankali amma da tabbaci.
Muna kira ga matasa su tashi tsaye su yi aiki, su yi juriya, su kuma dogara ga Allah. Nasara ba ta zuwa da mafarki kawai ba — sai da jajircewa da ƙoƙari.
Ya kamata gwamnati ta kula da matasa, ta samar musu da damammaki da tallafin da zai ba su damar fitar da basirarsu. Idan aka bar matasa cikin talauci da rashin fata, ai ba za a samu ci gaban ƙasa ba.
✊🏽 Matasa ku tashi! Nasarar ku tana hannunku.
Comrd Aliyu Abdulaziz
AYDAF Update
2/10/2025
01/10/2025
A yau Najeriya ta cika shekaru 65 da samun ‘yancin kai. Amma wannan ya zama mana tambaya mai muhimmanci: Shin mun yi amfani da ‘yancin nan yadda ya dace? Gaskiya ita ce, ‘yanci ba ƙarshen tafiya ba ne, kira ne na ɗaukar alhakin gina ƙasa.
Dole ne mu sauya sadaukarwar jarumanmu zuwa ci gaba mai ɗorewa, mu mayar da bambancinmu ya zama ƙarfin haɗin kai, sannan mu sauya begensu zuwa gaskiya da za ta amfanar da kowa.
Ya ku shugabanni, ya zama wajibi ku tabbatar da adalci, ku samar da tsaro, ku ba wa matasa da talakawa damar ci gaba.
Ya ku ‘yan ƙasa, ya kamata mu tashi tsaye wajen ƙarfafa haɗin kai, gaskiya, da gaskiya wajen kula da ƙasarmu.
Idan muka yi tafiya tare cikin gaskiya, Najeriya za ta koma ƙasa irin wadda muke mafarki – ƙasa ta adalci, zaman lafiya da ci gaban kowa.
National Chairman
Abubakar Ahmed
AYDAF Update
1/10/2025
01/10/2025
✊🏽 SANARWAR ƘUNGIYAR GWAGWARMAYA
’Yan uwa ’yan ƙasa,
Rahoton tashin hankali a Kankara, Jihar Katsina da DW Hausa ta fitar ya sake tunzura zukatanmu. Sama da mutane 10,000 sun rasa matsugunansu, fiye da ƙauyuka 40 sun zama kufai, sakamakon hare-haren ’yan bindiga marasa imani. Wannan bala’i ya wuce abin kallo!
Ya kamata mu faɗi gaskiya: sulhun ɗan lokaci da sakacin gwamnati sun gaza! Jama’a na rasa rayuka, matasa na gudu daga gidajensu, ƙauyuka na zama kufai, amma gwamnati ta kasa samar da tsaro na nagarta. Wannan rashin adalci ne, kuma ya isa haka!
Muna kira da ƙarfi ga Gwamnatin Tarayya da ta Jiha:
Ku ɗauki mataki nan da nan, ku kare rayukan jama’a.
Ku samar da tsarin tsaro mai gaskiya da nagarta, wanda ke dogara kan bincike, haɗin kai, da aiki.
Ku dawo da martabar ƙasa ta hanyar adalci da gaskiya.
Muna jajantawa ga iyalan da s**a rasa gidaje da masoyansu. Amma mu sani: ba ta’aziyya kaɗai za ta magance wannan ba — sai ɗaukar mataki na gaskiya da tsayayye.
’Yan uwa ’yan ƙasa, lokaci ya yi da mu tashi tsaye mu nemi hakkokinmu.
Ba za mu ci gaba da zama ’yan gudun hijira a ƙasarmu ba!
Ba za mu lamunci kashe mu kamar dabbobi ba!
Ba za mu ƙara yarda da shiru da sakaci ba!
✊🏽 Takenmu:
Rayuwa ta fi siyasa muhimmanci!
Adalci yanzu, tsaro yanzu, zaman lafiya yanzu!
Ba shiru, ba tsoro — lokaci ya yi da gwamnati ta yi aiki!
Najeriya ta na buƙatar zaman lafiya na gaskiya da dindindin, ba magana kawai ba, sai da aiki da tsayin daka!
28/09/2025
⚖️ Darasi Mai Girma ga Shugabanni da Al’umma! ⚖️
Kotun ta tabbatar da cewa Tang Renjian ya karɓi rashawa ta kuɗi da gidaje da s**a kai darajar sama da dala miliyan 37 tun daga shekarar 2007 yana rike da mukami.
✍️ Wannan hukunci ya nuna cewa babu wanda ya fi doka ƙarfi. Ya kamata shugabanninmu a Najeriya su dauki darasi, mu kuma talakawa mu ci gaba da neman gaskiya da adalci.
AYDAF Update
28/9/2025
27/09/2025
🌟 BARKA DA KARSHEN MAKO! 🌟
A wannan karshen mako, AYDAF Update na kira ga kowa da kowa da ya yi amfani da wannan dama wajen:
✅ Neman kusanci da Allah
✅ Gina kyakkyawar zumunci da iyali da abokai
✅ Gujewa abubuwan da basu da amfani kamar shaye-shaye da ɓata lokaci
✅ Tsara makon gaba cikin tsari da nagarta
Karshen mako lokaci ne na hutawa, amma kuma lokaci ne na gyaran zuciya da ƙarfafa hangen nesa. Allah Ya albarkaci rayuwarmu, Ya kawo mana nasara da farin ciki a dukkan al’amura.
Barka da karshen mako mai albarka! 🌿✨
AYDAF Update
27/9/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.