YOUNG CUTIE TYHA
16/05/2026
Al-hamdulillah
16/05/2026
My favorite of all time ❤️
Best friend ✊🏼❤️
soba
15/05/2026
Happy Jumma'ah my lovely friend ❣️❤️
13/05/2026
Dazu Almajirin gidan mu ya rakani unguwa
Muna cikin tafiya, sai wasu maza s**a biyo ni, s**ai s**ai na basu number na naqi
Kawai Dan Almajiri ba sai juyowa yayi ba, ya kalli bayin Allahn nan yace “Kunga Wallahi ko ku mayu ne bazamu baku lambar nan ba”🤣😂😂😂😂😂
Basu kadai ba, ni kaina saida abun ya bani Daria kuma ya bani mamaki
Sai s**a fara kokarin bawa DATTI kudi zasuyi bribing dinsu, Datti yace ni banason kudin ku🤣🤣
Wallahi qiri qiri yaron nan yaqi karba
Haka s**a haqura s**a barmu
Har yanzu abun nan idan na tuna dariya yake bani😂😂😂😂😂😂
11/05/2026
Celebrating 5k followers thanks you guys. i really appreciate 💪 your efforts in my life , love you guys 🥰🥰🥰
10/05/2026
🤲 Ya Allah, mun mika lamuranmu gare Ka 🇳🇬
Ya Allah Ka ji ƙanmu, Ka dubi halin da muke ciki, Ka ba mu shugabanni nagari masu tsoronKa, masu adalci da tausayi.
Ka gyara ƙasarmu, Ka kawo zaman lafiya da cigaba a ko’ina.
🤍 Albarkacin Annabi Muhammad (SAW), Ka karɓi addu’o’inmu.
Ameen 🤲
06/05/2026
wow Masha Allah come and order
04/05/2026
Good Evening
03/05/2026
Origina double chiffon abaya 🇪🇬
Size: 54,56,58,60,62
Price:51,000
Available
New model 🥰
03/05/2026
is Available
03/05/2026
Good morning 🌞
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
912755