Zurriyya Support Foundation
22/05/2024
Assalamu Alaikum
Barkammu da warhakan! Muna me sanarwa 'yan uwa da abokan Arziki cewa daya daga cikin mai matukar bamu Gudummawa kuma Dan uwa Engr. Nazifi Sulaiman zai angonce. Allah Subhanahu Wataalah yasanya Alkhairi. Amin Yahayyu Yaqayyum
Everyone
01/02/2024
Assalamu Alaikum
Barkammu da warhakan! Muna me sanarwa 'yan uwa da abokan Arziki cewa daya daga cikin mai matukar bamu Gudummawa kuma 'yar Uwamu Malama Umma Gambo Danhaji zata amarce. Allah Subhanahu Wataalah yasanya Alkhairi. Amin Yahayyu Yaqayyum
Everyone
Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
196 Tsamiyar Zubau Dale
Kano
Kano