Duniya Ina Labari

Duniya Ina Labari

Share

15/06/2023

Matashin Da Ya Bar Aikinsa Don Farantawa Budurwansa Rai A Ƙarshe Ta Rabu Da Shi

“Yadda wani matashi ya aje aikinsa domin faranta ran budurwansa, sai dai a yadda rahoton ke riskan ALFIJIR HAUSA cewa budurwan ta barshi bayan sati biyu da aje aikin nasa.”

Zaku samu cikakken labarin dazaran ku ka shiga nan domin ƙarike karatu.
👇🏽👇🏽
https://www.alfijirhausa.com/wani-matashi-ya-aje-aikin-sa-domin-faranta-ran-budurwarsa-sai-dai-bayan-sati-biyu-ta-rabu-da-shi/

15/06/2023

Gwamnatin Jahar Kano ta sanyawa wasu rukunin gidaje da ke Polytechnic Jan fenti na Hukumar KNUPDA shin menene ra'ayin ku ?

15/06/2023
15/06/2023

AŃ YANKA TÀ TASHI: Gwamnatin Kanò Ta Buƙaci Ganduje Ya Mayarwa Al'umma Kuɗinsu Da Ya Karɓar Da Sunan Siyar Musu Da Filin Masallacin Idi

Gwamnatin jihar Kanò ta buƙaci tsohon gwamnan Kano Ganduje ya mayarwa al'umma kuɗinsu da ya karɓa da sunań siyar musu da Filin Masallacin Idi.

Gwamnatiń jihar ƙarƙashin Gwamna Abba K. Yusuf, ta nemi mutanen da s**a sayi filayen da su kawo shaidar sa kuɗi a asusun jihar Kano domin ta biyasu diyya, ammaai masu guraren sunce ba'a cikin asusun jihar Kano s**a zuba kuɗin ba.

Ana dai zargin wani ɓoyayyen asusun Ganduje mutanen s**ai ta zuba kuɗin.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kano
Kano