Real Barde.
Asshura assembly for SARDAUNAN KANO sporters
SAQO NAMUSAMMAN!!! Muna roqon daukacin al'umar musulmi ako'ina afadin duniya, damuyi niyya mutashi, danyin nafila raka'a biyu (2), Raka'a tafarko akaranta FATIHA da TABBATYADA kafa uku (3), Araka'a ta biyu (2) kuma, said akaranta FATIHA da WAMAKARU MAKALLAH, WALLAHU KAIRULMAKIRIN kafa bakwai (7). Danufin Allah yadawomana da zaman lafiya ako'ina, Wanda duk keda hannu awadannan tashe-tashen hankalin, na Boko Haram, garkuwa dama sauransu, Allah yakarya su, yawatsa tanadinsu, Ubangiji ya halaka su, su! damasu taimakamusu. Ameen. Inda Hali, to ayada, Don isarda saqon gawanda baisaniba. Allah yabada iko.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Kano Metropolitan
Kano