Sagir koki For Progressive
27/04/2026
KANO MUNICIPAL LAYA TAYI KYAWUN RUFI
Hon. Saddiq AliAbdullahi Shima Ya Rabauta Da Mukamin SLA Na Mai Girma Speaker Rt. Hon. Tajiddin Abbas (Iyan Zazzau) Daga Mai Girma Member Engr. Koki Sagir Ibrahim, Hakika Ya Zama Dole Mu Sake Yabawa Adalin Wakilinmu Na Kano Municipal Bisa Wannan Namijin Koƙari Da Yake Yi Wajen Nemawa Jama'arsa Mukamai A Gurare Daban Daban.
Tabbas Kano Municipal Babu Chanji Insha Allah.
27th April, 2026
Sagir koki For Progressive
26/04/2026
Zaka cigaba da dariya insha Allah. Engr. Koki Sagir Ibrahim, kayi mun gani Allah ya saka da gidan Aljannah. Amin.
26th April, 2026
Sagir koki For Progressive
Engr. Koki Sagir ibrahim, MEDIA TEAM 🔥
Karamci, Tausayi, San cigaban alumma sai gidan Daraja gidan Engr. Koki Sagir Ibrahim, Allah ya jikan Hajiya 🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
No 173 Indepence Road By Bompai
Kano
234