Wasikun soyayya
Slm Annurin zuciyata.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayin da naga wacce tafi kowacce haske sainaga bakowa bace nake ganiba sai ke Masoyiyata.
29/08/2020
For Sale
29/12/2019
A hoton farko wannan Bawan Allah ya daukeshi kuma ya aika a Shafinsa na Sada zumunta, inda yayi rubutu kamar haka:
"Mun daura niyyar yin tafiya kuma abin Al'ajabi kuma abin farin cikine garemu ganin cewa wannar Katuwar Motar kirar Marco Polo, yaune Mace ta farko zata fara tukata. (Manufa Direbar tasu Mace ce). Muna bukatar Addu'a"
Hoto na biya bayan tafiyar minti 20.
Gogan naku ya sake rubutu cewa.
"Motar ta Kubcewa Matukiyar tamu, kwatsam sai gamu ciki Lambatu, Motar tayi juyi damu, amma mun tsira da kyar, mun gode Allah da adduo'inku"
Gogan naku bafa Powder ce a fuskar ba, tsintoshi akayi cikin jar kasa.
Shin zaku amince Mace taja Motar da kuke ciki?
Farincikin Soyaya Tazama Kauna
Soyayya Da Shakuwa
Soyayya Kala kalace
Wasu sukanyi Dan kudi
Wasukuma Dan abun duniya
Wasukuma Dan sha awa
Wasukuma suna soyaayyar
Gaskiya tsanini DA Allah
Shin wacce irin soyayya kuke yi DA masoyanku sai munji daga gareku
Daga
Naku
Aminullah Tafeedah Dankurna
08069794790
20/12/2019
Farincikin Soyaya Tazama Kauna
Soyayya Da Shakuwa
Soyayya Kala kalace
Wasu sukanyi Dan kudi
Wasukuma Dan abun duniya
Wasukuma Dan sha awa
Wasukuma suna soyaayyar
Gaskiya tsanini DA Allah
Shin wacce irin soyayya kuke yi DA masoyanku sai munji daga gareku
Daga
Naku
Aminullah Tafeedah Dankurna
🎛08069794790
Click here to claim your Sponsored Listing.