FANSA
🤔😊😊😊
29/09/2025
Shekaru 17 kenan da yin wannan hoton. 🔥
Ko zaku iya fada mana wane wannan?
29/09/2025
Arsenal na shirin duba yiyuwar yarjejeniyar ɗaukar Arda Guler!
•{FANSA}🔥🔥
29/09/2025
Duk wanda bai kalli La Ligar Lionel Messi da Cristiano Ronaldo ba to tabbas bai more kallon La Liga ba... ko da yake ga Mbappe da Yamal nan.🤐
{Fansa}🔥
28/09/2025
Barcelona sun ɗare ɗaf a saman teburin gasar La Liga bayan nasara a kan Real Sociedad. 💥
28/09/2025
Haryanzu Cristal place basuyyi rashin nasaraba 👌.
(Fansa)🤔
28/09/2025
A Hukumance: Ɗan gidan Ronaldo, Cristiano Junior ya lashe gasar Lig ɗin Saudiyya ta matasa tare da Al Nassr yaro maikamar ubansa
• 🤔🤔
28/09/2025
Athletic Bilbao a wasanni 5 na baya: nico anya zai iyya harkarnan kuwa
Rashin nasara...4, canjaras 1.
• (FANSA)
28/09/2025
Da ɗumi-ɗumi: A cewar sabon rahoto daga ƙasar England, Manchester United na gab da sallamar Ruben Amorim.
{🔥🔥🔥}
28/09/2025
Florian Wirtz a wannan kakar:
• Ƙwallaye: 0
• Taimako: 0
• Wasanni: 7
{FANSA} #🔥
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
801136