Ismail Mohammad Tukur
17/02/2026
Azumin Ramadan Na Shekarar 2026 Zai Fara Ne Ranar Laraba 18 Ga Fabrairu. Manzon Allah (SAW) Yace Duk Wanda Ya Sanar Da Wani Game Da Zuwan Watan Ramadan Kafin Kowa Allah Zai Bashi Lada.
Sannan Sunnah Ce Mai Kyau Ka Nemi Afuwan Mutane Kafin Watan Ramadan, Ina Mai Neman Afuwa Ga Duk Wanda Nayiwa Laifi Cikin Sani Ko Rashin Sani
_Allah Yasa Mudace👏_
By: Ismail Mohammad Tukur
14/02/2026
Assalamu Alaykun.
Muna cigiyar wannan Mota mai bayane akasa kamar haka. An sace ta a, Zawaciki Gida Dubu, Kumbotso, Kano.
Plate Number: BBJ47KC
Vehicle Make: Toyota
Vehicle Model: Pontiac Vibe Saloon
Year of Manufacture: 2003
Vehicle Color: Custom
Category of Tint: Medium Tint
Allah ya baiyana ta. Kuyi Share 📌
08145191215, 08039193814.
"Fatan alkhairi da weekend mai dadi ga kowa. Allah ya sa mu dace. Amin. ❤️"
Mai kuka shiryawa wannan Weekend din.
゚
30/01/2026
Barka da Juma'a ga dukkan masoyanmu! ✨
Allah ya karbi ibadunmu, ya sanya mu cikin wadan da ya gafartawa a wannan rana mai alfarma. Muna yi muku fatan karshen mako mai cike da farin ciki da nasara.
Barka da Juma'a daga Ismail Mohammad Tukur da daukacin ma'aikatan Ayisla Nigeria Limited 🌽🙏
29/01/2026
"Muna Neman BasirarKu! 💡🌾
Masu gida da sauran mabiya wannan shafi na Ismail Mohammad Tukur da Ayisla Nigeria Limited, muna son bunkasa kasuwancinmu kuma muna daraja ra'ayoyinku.
Shin wace shawara za ku ba mu domin inganta harkar KASUWANCINMU ya fi kowane lokaci?
Ga masu son taya mu wannan tafiyar:
1) Ku tabbata kuna tare da mu a wadannan shafuka guda biyu.
2) Ku sanar da abokanku wannan tattaunawar.
3)Ku ajiye mana shawararku a sashen 'Comments'.
Lokacin gamawa: Rana ita yau (Sati daya)
Za mu zabi mutane 3 da s**a ba mu mafi kyawun shawarwari kuma za mu ba su Kyauta Ta Musamman a matsayin godiya! 🎁🌽"
゚
゚
26/01/2026
GM☕
"If you were given 1 million right now, to invest in one thing, which one would you choose?"
A) Hibiscus
B) Soybeans
C) Sesame Seeds
Allah ya kyauta 😒
Click here to claim your Sponsored Listing.