abubakar Adam Muhammad

abubakar Adam Muhammad

Share

03/02/2026

Kada ka faɗa wa kowa abin da kake yi sai ya kammala, domin hayaniya da sare gwiwa tana rikita niyya kuma tana rushe buri, Aiki cikin shiru ya fi ƙarfi fiye da shela dubu.

19/01/2026

Farashi . Mai sauki

19/01/2026

Mu yan kwankwasiya bangaren wuya Bata kisa ba karamin Dadi da farin ciki mukayi ba ganin yadda oga ya jinjina Mana tare da godiyar nuna Masa kauna da goyon baya
Kuma Muna masu Kara tabbatarwa da oga baiga komai ba Muna Nan tare dashi a siyasa ko Dadi ko wuya

jamu ka kaimu oga ko daban daban ma dawo

15/09/2025

Good morning

17/04/2025

Allah katsaremu daga talauci ameen

16/04/2025

Never give up

16/04/2025

Ya Allah kamana arziki duniya da Lahira

Ameen

15/04/2025

Alhamdulillahi lazi Ahyana ba'ada maa Amatana wa ilaihin nushur
Allah mun gode maka for the gift of life, Allah ka kara ni'imtamu Duniya da Lahira

Photos from abubakar Adam Muhammad 's post 25/03/2025
Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address

Kano