Askaa
24/05/2026
“Duk halin tsanani da Arewa ke ciki. Obasanjo, Atiku, el-Rufa'i da Kwankwaso ne sila — a gaban su Obasanjo ya kawo dokar bada kaso 13% na arziƙin man Najeriya ga jihohin Kudu da ake haƙo mai, sauran kaso 87% shi ma ayi raba-daidai da su, duk da cewa Arewa mun fi su yawan jama'a.” — Alhaji Sherif Mahmoud, Jagoran ƙungiyar Tinubu Transformation Project
24/05/2026
Allahumma Ąlai ka bi PDP, wa sa'iri jam'iyyat ąlkaf!ra.🤣
24/05/2026
“Zaɓen Peter Obi da Kwankwaso a 2027 tamkar shiga ƙung!yar IP0Ɓ ƴan B!afra ne ga ƴan Najeriya.” — Godwin Obasi
24/05/2026
“Ko Kristocin Arewacin Najeriya ba za su zaɓi Peter Obi da Rabi'u Kwankwaso ba a 2027— ballan tana musulman Arewa.” — MD
WATA SABUWA: Siyasar APC a Sokoto an ce fa ta k**a da wuta — Garba Kore 🤔
24/05/2026
“Ko da gwamna Rimi ya rasu Kwankwaso bai je jana'iza ba kuma bai je ta'aziyya wajen iyalan sa ba, da matar gwamna Rumi ma ta rasu bai je wa Rimin gaisuwa ba lokacin yana raye.” — Dattijo Alaji Hamza Darma
el-Rufa'i 😢
23/05/2026
Mataimakin gwamnan jihar Kano, HE Alhaji Murtala Sule Garo, ya yabawa ƴaƴan jam’iyyar APC na jihar Kano bisa yadda su ka yi fitar ɗango kuma cikin aminci domin ƙaɗawa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ƙuri'a a zaɓen fidda ɗan takarar shugaban ƙasa da ya gudana a Kano yau Asabar 23rd ga watan Mayu, 2026.
Wannan sharr!n da ake yiwa shugaban ƙasa Tinubu ya isa haka — Garba Kore 😂
23/05/2026
“Hukuncin da kotu ta yanke wa [Nnamdi Kanų] ya nuna gazawar shugabanci a Najeriya. Babu abinda hakan kuma zai haifar sai ƙara dagula lamurra.” — Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700224