Supporters Zone
23/04/2026
Serge Gnabry ba zai buga Gasar Kofin Duniya (World Cup) ba sak**akon raunin da ya ji a horo makon da ya gabata! ๐
โโYan kwanakin nan sun yi min wuya sosai wajen karษa โ kuma game da burin buga Kofin Duniya, abin takaici ya ฦare a gare ni. Zan ci gaba da mara wa abokan wasa baya daga gida,โ in ji Gnabry a wata sanarwa da ya fitar ๐
Allah ya ba ka lafiya da wuri, Serge! โค๏ธโ๐ฉน๐ฉ๐ช
Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano