AHI Kitchen

AHI Kitchen

Share

08/05/2026

Ina masu Biki ko suna ko taro na musamman AHI KITCHEN na kawo muku kayan makulashe kala kala Muna nan a Kano km Muna zuwa ko ina in an kira mu a Nigeria

29/01/2026
Photos from AHI Kitchen's post 18/02/2025

Assalamu alaikum

*AHI Kitchen*
Mai kayan dadi tande-tandeda lash-lashe ya kuma gwangwaje ku da nau'o'in kalolin na Lemo na roba da na kwali hade da wanda zaa ka gauraya da ruwa a sha a ji dadi dan yin azumi cikin kwanciyar Hankali da kuma jin dadin, kalolin leman sai wanda ya gani akwai:
Lemokan kamfanin 7up da kuma 5alive
Bevi Mix da kalolinsa
Tiara da kalolinsa
Fresh da kalolinsa
Duk a farashi me rahusa kai da ke da ku da su ku garzayo AHI Kitchen dan san daddanan kamshi da dandano na abarna da zobo da kankana da tuffa da duk wani nau'i na kayan Marmare
Za ku iya neman mu a wannan lamba:👇🏽
*08165679597*

Photos from AHI Kitchen's post 10/02/2025

*AHI KITCHEN*
Assalamu alaikum 'yan uwa Wannan kamfani me suna a sama ya kuma gwangwaje ku da wasu sabbin abubuwa da bai kawo a baya yanxu haka mun tanadar muku *Aya me sikari* * a mazubi me tsafta da inganci tare da kawo muku *kwakumeti dinkulalliya me madara* da me gari duka a farashi me rahusa ku dai ku tutibeni a👇🏽
*AHI KITCHEN 08165679597*

Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Abdullahi Wase Road Satatima Kano Municipal
Kano
700282

Opening Hours

Monday 10:00 - 21:00
Tuesday 10:00 - 22:00
Wednesday 10:00 - 22:00
Thursday 10:00 - 17:00
Friday 10:00 - 22:00
Saturday 00:00 - 18:00
Sunday 00:00 - 18:00