Hausa Networks

Hausa Networks

Share

29/03/2026

Mutumin da kuke gani a wannan hoto wani mai yin tsafe-tsafe mai haɗari ne daga Tinder wanda yanzu yake gudun hijira a Jihar Ogun.
Ana kiransa Alhaji Tochukwu.

A daren (Jumma’a) ya shirya wata liyafa a Sango-Ota, Jihar Ogun, ya gayyaci mata biyu da ya haɗu da su a Tinder domin su kwana tare da shi a otel ɗinsa har zuwa safe.
Otel ɗin ana kiransa Summit Avenue a titin Oke-Aro. Daki na 3.

Ya nace dole su ci su koshi sosai, yana ta oda musu nau’o’in abinci iri-iri.
Ewedu, Amala, Gbegiri, tuwon plantain, isi ewu, miyan kifin catfish mai yaji, jollof Ofada rice, moi-moi, mangoro, Heineken, smoothies, popcorn, miyan ganye, Bullet, kunu, custard, zobo mai zafi, gyada cashew… jerin bai ƙare ba.

Ƴan matan s**a ba da shawara a ajiye sauran abincin a firiji domin su tafi da shi gida a matsayin “take-away”, domin sun kusa fashewa da ci da sha.

Mutumin cikin wasa amma da ƙarfi ya nace dole su gama wanda ya saya musu— cewa za a iya shirya “take-away” daga baya.
Bayan sun kusa gama wannan tarin abinci, mutumin ya roƙe su su koma yanayin th*****me, ba tare da wani shiri ko kariya ba, ya yi mu’amala da su sau 15 tsakanin ƙarfe 11 na dare zuwa 4 na safe.

Daga baya ya nace su kwana a ƙasa har zuwa safe, yana kallonsu a hankali yana jiran wani abu.

Matan ba su fahimci abin da ke faruwa ba, domin suna lura yana kallonsu a ɓoye lokaci zuwa lokaci. Sun ɗauka kawai yana tsoron kada su sace shi yayin barci.
Sai gari ya waye.

Matan s**a farka da tsananin buƙatar zuwa bayan gida dukan su biyun lokaci guda, Buƙatar ta yi ƙarfi har ɗaya daga cikinsu ba ta iya tsayawa sai an ɗauketa zuwa bandaki, sai s**a farke da gudawa.

A cewar matan, mutumin yana tsaye a bakin ƙofar bandaki yana raɗa wasu kalmomi yana kuma taɓa zobensa da bakinsa.
Sun yi ƙoƙarin zubar da ruwa a bandakin amma s**a gano ruwa ba ya shigowa. Famfo da shawa ma ba sa zuwa.

Sun nemi su je ƙasa su debo ruwa da bokiti, amma mutumin ya ce kada su wahala, sun zo ne su more, sai ya kira ofishin karɓaƙi, ya ce musu ɗakin yana da matsalar famfo, za a canza su zuwa dakin 28.

Ya ce su fita zuwa lobby, za a kai su sabon ɗaki su wanke jikinsu, otel ɗin zai gyara gudawar da s**ayi a dakin, da ƙarfe 8:53 na safe, bayan sun gama wanka a sabon ɗaki, ɗaya daga cikinsu ta tuna ta manta cajar wayarta a tsohon ɗakin.
Ta koma ɗakin, tana tsammanin za ta tarar da mai tsaftacewa.

Da ta buɗe ƙofa, ta tarar da abin mamaki.
Alhaji Tochukwu yana bandaki da cokali yana ɗibar bayan gidan da s**a yi yana saka a cikin faranti na roba a jere a ƙasa.

An riga an cika faranti kusan shida, yana ci gaba da ɗiba, abin mamaki ma shi ne yana ɗan ɗanɗana kafin ya saka a farantin, yayin da wasu maza biyu ke rufe farantin suna kaiwa firiji.

Matar ta yi ihu:
“Yahoo plus ooo! Sun yi amfani da mu! Ku zo ku taimaka!”

Kafin mutane su iso, Alhaji Tochukwu da mutanensa sun gudu.
Daga baya aka gano ya biya wani ma’aikacin otel N20,000 domin a rufe ruwa a dakin 3, domin a tilasta su canja ɗaki.

An ce ya yi haka ne domin ya yi amfani da bayan gidansu wajen tsafe-tsafe.
Yayin rubuta wannan sakon, an ce ɗaya daga cikin matan ta rasu. Ta biyu kuma tana fama da ciwon hiccups mai tsanani da rikicewa, faratanta suna komawa baki.

An ce idan ba a k**a Alhaji Tochukwu ba, ita ma za tabiya mutuwa a kowane lokaci.
Wannan hoton shi ne kaɗai s**a samu daga Tinder. Lambar wayarsa ba ta aiki yanzu, amma a Truecaller tana fitowa da sunansa.

Don Allah ku yaɗa wannan saƙo domin gargadi, musamman mata masu amfani da manhajojin soyayya k**ar Tinder.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano